• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

November 18, 2025
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Senator Buhari Abdulfatah

0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

‎
‎Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja.
‎
‎Sanata Buhari Abdulfatah ya shaidawa Manema labarai Jim kadan bayan zaman Kwamitin majalisar akan Sufurin Jiragen Sama cewa Kwamitinsa zasu cigaba da sanya ido don hana Shan maye daga masu tukin Jiragen Sama.

Yace akwai Dokar da akayi don gwajin Matuka Jiragen Sama a lokacin dasuke Neman aikin da kuma Kafin suyi tukin.
‎
‎”Amma a lokacin da muka yi bincike abin da aka Gaya mana kuma ya Saba da abin da muka gano, koda masu jirage suka zo sai suka zo kamar da fada Amma sai muka Gaya masu ba wai domin naku kaidai ba ne aka Sanya mu binciken, kamar irin kamfanin Azman, Air peace da sauransu duk mun Kira su Baki daya”.
‎
‎Kuma, “duk Wanda ya yi wa wannan Binciken wani gani KO kallo na daban, ruwansa ne kawai don muna yin aikin ne domin jama’ar Najeriya kuma hakki ne a Kan mu mu taimaki mutanen Najeriya”

Karanta HakananPosts

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

Tsoffin Masu Rike Mukaman Siyasa a Jihar Zamfara Sun Hade da Jam’iyyar ADC a Wani Muhimmin Taro Karkashin Jagorancin Atiku Abubakar Saleh

Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano

“Ku duba fa jirgin Sama idan mutum zai Shiga ya na Jin tsoro balantana ace mutum ya Sha Wiwi” Inji Sanata Buhari.
‎
‎Sai dai abin da muka gano Shi ne kamar ainihin filin da jirgin ke sauka ko tashi guda daya ba zai ishe mu ba don haka yakamata a Kara musamman a filayen jirage Sama na Abuja, Kano, Legas da Fatakwal yakamata ayi kokari a Kara wasu domin daya ba zai isa ba hakika mun San Kudi ne sosai.
‎
‎Har ila yau Sanatan yace Wadannan filayen jiragen sune manya guda hudu a Najeriya, an dade ba a samu hadarin jirgin Sama ba a Najeriya Amma duk da haka sai sun taimaka don Kamfanonin su Sani cewa wadansu na kallonsu.

Previous Post

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Next Post

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Related Posts

ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC
Siyasa

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dawainiya da Gwagwarmayar Atiku Abubakar Saleh Ya Kawo Ci gaban Jam’iyyar ADC a Jihar Zamfara
Siyasa

Tsoffin Masu Rike Mukaman Siyasa a Jihar Zamfara Sun Hade da Jam’iyyar ADC a Wani Muhimmin Taro Karkashin Jagorancin Atiku Abubakar Saleh

December 29, 2025
Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano
Siyasa

Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano

December 11, 2025
Kudurin Dokar Kafa Hukumar Kula da Ingancin Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ya Tsallake Karatu Na Biyu

Majalisar Wakilai Ta Bankado Rashin Zuba Jari a Harkar Wuta Tsawon Shekaru 14

December 9, 2025
Majalisar Wakilai Ta Nemi Karin Jajircewa Don Ceto Bangaren Wutar Lantarki

December 7, 2025
Next Post
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

January 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by