• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

NDIC Ta Tabbatar da Cikakken Kariya ga Masu Ajiya a Bankuna

February 12, 2026
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
NDIC Ta Tabbatar da Cikakken Kariya ga Masu Ajiya a Bankuna
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Kaduna

Karanta HakananPosts

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

DANGOTE: ƘARFAFA ƘERA KAYAN AMFANI A CIKIN ƘASA ITA CE HANYAR SAMUN ƘARFIN TATTALIN ARZIKI MAI DOREWA A NIJERIYA

Hukumar Inshorar Ajiya ta Najeriya (NDIC) ta sake jaddada kudirinta na kare ajiyar yan Najeriya, inda ta tabbatar da cewa kashi chasa’in da ta, (99%) cikin dari (100%) na masu ajiya a bankuna yanzu suna da cikakken kariya karkashin tsarin inshorar ajiya da aka fadada.

Manajan Darakta kuma Kwamishinan Hukumar, Mista Thompson Oludare Sunday, ya bayar da wannan tabbaci a lokacin Ranar Musamman ta Hukumar a bikin baje kolin kasa da kasa na Kaduna karo na 47.

Yayin da yake jawabi a kan taken “Daga Sauye-sauye zuwa Sakamako: Sauyin Tattalin Arziki ta hanyar Ci gaban Abubuwan Cikin Gida da Dorewa,” ya jaddada rawar NDIC wajen karfafa amincewar jama’a da tsarin banki.

Dr. Regina Timlong, Mataimakiyar Darakta na Sashen Hulda da Jama’a, ita ce ta wakilci Shugaban Hukumar inda Sunday ya bayyana cewa a shekarar 2024, Hukumar ta kara mafi girman inshorar ajiya zuwa Naira miliyan Biyar 5 ga masu ajiya a Deposit Money Banks, Mobile Money Operators da Non-Interest Banks. Masu ajiya a Payment Service Banks, Microfinance Banks da Primary Mortgage Banks kuma suna da kariya har zuwa Naira miliyan Biyu 2.

Ya ce wannan kariya da aka fadada ta tabbatar da cewa kusan kashi chasa’in 99 cikin dari 100 na masu ajiya suna da cikakken kariya, musamman wadanda suka fi rauni.

“A duk lokacin da banki ya karye, masu ajiya da aka inshora za a biya su cikin gaggawa har zuwa iyakar da aka tabbatar, yayin da wadanda ke da kudade sama da wannan iyaka za su karɓi rabo daga kadarorin bankin da aka rufe,” in ji shi.

Sunday ya kawo misalin biyan kudade cikin gaggawa ga masu ajiya na tsohon Heritage Bank Limited, Union Homes Plc da Aso Savings and Loans Plc a matsayin shaida na ingantattun hanyoyin NDIC.

“Ta hanyar amfani da Bank Verification Number (BVN), Hukumar ta gano asusun na masu ajiya kuma ta tura kudaden inshora cikin yan kwanaki bayan rufewar bankuna,” in ji shi.

Ya shawarci masu ajiya da su tabbatar da cewa BVN dinsu ya dace da asusun bankinsu domin samun saukin karɓar kudaden inshora idan banki ya karye.

Ya kara da cewa NDIC tana aiki tare da Babban Bankin Najeriya (CBN) ta hanyar kulawa bisa hadarin bankuna da tsare-tsaren warware matsaloli domin rage tangarda ga tsarin kudi.

Sunday ya yaba wa Kaduna Chamber of Commerce, Industry, Mines and Agriculture bisa ci gaba da gudanar da baje kolin a matsayin dandalin kirkire-kirkire da wayar da kan jama’a kan harkokin kudi.

Ya kuma jaddada kudirin NDIC na zama mai saurin amsawa da dogaro da fasaha wajen kare masu ajiya, hana bankuna karyewa, karfafa daidaiton kudi da kuma bayar da gudummawa ga dorewar tattalin arzikin Najeriya.

Previous Post

Taron Baje Kolin Kaduna: Masari da Shugaban KADCCIMA Sun Jaddada Muhimmancin Bunkasa Ci gaban Abubuwan Cikin Gida

Next Post

NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025

Related Posts

Auto Draft
Kasuwanci

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote
Kasuwanci

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

October 4, 2026
Dangote: Ci Gaban Tattalin Arzikin Najeriya Ya Danganta da Ƙara Samar da Kayayyaki a Cikin Gida.
Kasuwanci

DANGOTE: ƘARFAFA ƘERA KAYAN AMFANI A CIKIN ƘASA ITA CE HANYAR SAMUN ƘARFIN TATTALIN ARZIKI MAI DOREWA A NIJERIYA

October 4, 2026
Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano
Kasuwanci

Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano

September 25, 2026
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.
Kasuwanci

Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026
Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri
Kasuwanci

Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri

June 7, 2026
Next Post
NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025

NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025

NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025

Seplat Energy Ta Shirya Gyaran Muhimman Wuraren Samar da Iskar Gas

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin