• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

Taron Shekara Karo na Takwas (8) na Valuechain 2025: Haduwar Basira, Tasiri da Kirkira

November 19, 2025
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
Taron Shekara Karo na Takwas (8) na Valuechain 2025: Haduwar Basira, Tasiri da Kirkira
0
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello

Yayin da bangaren makamashi ke ci gaba da sauyawa a tsakanin sauye-sauyen duniya da bukatun cikin gida, babu wasu Dandalin da ke bayar da zurfi, dacewa da haɗin kai kamar Taron Shekara na Valuechain. Wannan taro da ake sa ran sosai ya dawo karo na takwas da sabon kuzari, yana nufin zama muhimmin wuri ga masu ruwa da tsaki a fannin makamashi.

Karanta HakananPosts

Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri

Sabuwar Manufar Tsaron Hanyoyin Motar Dangote Na Haifar Da Kyakkyawan Sakamako In Ji Hukumar FRSC

Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

Za a gudanar da Taron Shekara na 8 na Valuechain na shekarar 2025 da misalin karfe 9:00 na safe a ranar 25 ga Nuwamba, 2025, a dakin taro na PTDF Conference Auditorium, wanda ke cikin PTDF Towers, Lamba 2 Memorial Drive, Yankin Kasuwanci na Tsakiya, Abuja.

Wannan wuri ya dade yana karbar wannan taro, yana samar da yanayi mai kyau da saukin isa don tattaunawa da haɗin gwiwa tsakanin manyan masana.

Taken Bana: “Ci Gaban Bangaren Makamashi: Dangantaka Tsakanin Ci Gaban Tattalin Arziki, Tasirin Jama’a da Fahimtar Al’umma.”

Wannan taken yana duba yadda Zuba jari da kirkire-kirkire a fannin makamashi ke kara
Jimilar kayyayakin da aka Samar a Cikin kasa wato GDP, bunkasa masana’antu da samar da ayyukan yi. Samun damar amfani da makamashi ke inganta rayuwa, rage talauci da samar da daidaitattun damammaki, Ra’ayoyin jama’a ke tasiri kan manufofi, zuba jari da karɓar sabbin fasahohin makamashi daga sabunta makamashi zuwa na gargajiya.

Ana gayyatar mahalarta su yi tunani a kan fuskoki daban-daban na makamashi da yadda yake shafar al’umma gaba ɗaya.

Taron Valuechain ya kasance wurin taruwa ga Shugabannin masana’antu da manyan jami’ai, Masu tsara manufofi da masu sa ido, Malamai da masu bincike, Wakilan kungiyoyin farar hula, Yan jarida, Dalibai da matasa masu sha’awar fannin.

Za a tanadi rajistar mahalarta, don nuna muhimmancin halarta da daukar alhaki. Ana karfafa mahalarta su iso da wuri don shiga cikin kiran suna, wanda ke kara karfafa yanayin kwararru da hadin kai.

Previous Post

Gwamna Nasir Idris Ya Roki Jama’a Su Ci Gaba da Addu’o’I kan Harin ’Yan Bindiga:

Next Post

Rigimar Wike da Yerima a Matsayin Gargadi: Dole Shugaba Tinubu Ya Sake Gina Girmar Mulkin Farar Hula Cikin Hankali da Tawali’u

Related Posts

Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri
Kasuwanci

June 7, 2026
Kasuwanci

Sabuwar Manufar Tsaron Hanyoyin Motar Dangote Na Haifar Da Kyakkyawan Sakamako In Ji Hukumar FRSC

May 26, 2026
Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida
Kasuwanci

Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

May 24, 2026
Bikin Kasuwanci na Nasarawa: Dangote Ya Ce Aikin Yi Zai Ƙaru ‎
Kasuwanci

Bikin Kasuwanci na Nasarawa: Dangote Ya Ce Aikin Yi Zai Ƙaru ‎

May 3, 2026
Bikin Baje Kolin Kasuwanci: Gwamna Sule Ya Bukaci Kamfanin Dangote Ya Kara Zuba Jari a Nasarawa

April 26, 2026
Dangote Ya Haske Manufar Masana’antar Mai na 2030, Da Sauransu, A Bikin Kasuwanci Na Nasarawa

April 16, 2026
Next Post

Rigimar Wike da Yerima a Matsayin Gargadi: Dole Shugaba Tinubu Ya Sake Gina Girmar Mulkin Farar Hula Cikin Hankali da Tawali’u

Dangote Ya Zamo Gwarzon Tallafawa Ci Gaban Kanana da Matsakaitan Masana’antu a Bikin Kasuwanci na Kano 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by