• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Al’adu da Fasaha

Matan da suka fi shahara a 2025

December 13, 2025
in Al’adu da Fasaha
Reading Time: 4 mins read
0
Matan da suka fi shahara a 2025
0
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Shahararrun matan Najeriya biyu, Ngozi Okonjo-Iweala da Mo Abudu, sun sake shiga jerin sunayen mata 100 da mujallar Forbes ta ce sun fi shahara a duniya a 2025.

Darakta janar ta ƙungiyar kasuwanci ta duniya (WTO) da shugabar kamfanin EbonyLife Mo Abudu, sun shiga jerin sunayen shahararrun matan tare da shugabar hukumar tarayyar Turai Ursula von der Leyen wadda ita ce ta ɗaya a jerin sunayen, da shugabar babban bankin Turai Christine Lagarde, da firaminista mace ta farko a Japan Sanae Takaichi, da Shugabar Namibiya Ndemupelila Nandi-Ndaitwah.

Karanta HakananPosts

No Content Available

Har wa yau, a karon farko tauraruwar shirye-shiryen talabijin Kim Kardashian ta shiga jerin sunayen. Kim ta kasance mai mabiya miliyan 350 a shafukan sada zumunta.

Mawakiyar Amurka, Taylor Swift ma na cikin jerin sunayen. Ta zama hamshakiyar attajira a Oktoban 2023, inda ta samu kuɗin da suka kai dala biliyan ɗaya, kuma ta samu kuɗaden ne daga waƙoƙinta kaɗai.Shahararrun matan Najeriya biyu, Ngozi Okonjo-Iweala da Mo Abudu, sun sake shiga jerin sunayen mata 100 da mujallar Forbes ta ce sun fi shahara a duniya a 2025.

Mawakiyar Amurka, Taylor Swift ma na cikin jerin sunayen. Ta zama hamshakiyar attajira a Oktoban 2023, inda ta samu kuɗin da suka kai dala biliyan ɗaya, kuma ta samu kuɗaden ne daga waƙoƙinta kaɗai. Mujallar da ta wallafa jerin sunayen a intanet a ranar Laraba, 10 ga watan Disamba ta lissafa mata ne da suka yi tasiri a harkokin kasuwanci da siyasa, da al’adu, da kuma shugabancin duniya. Ajerin sunayenta karo na 22 wadda ta ke fitarwa shekara-shekara na mata 100 mafi shahara a duniya, Forbes ta zaƙulo shugabanni mata, da masu kirkire-kirkire, da masu kawo sauyi da suka tsara yanayin duniya a 2025.

Baki ɗaya waɗanda ke jerin sunayen samu jimillar kuɗaɗen shiga da suka kai dala triliya 4.9 sun kuma dauki ma’aikata miliyan 9.3, sun kuma yi tasiri a ƙasashen da ke wakiltar fiye da rabin kuɗaɗen da ake samu a cikin ƙasashe (GDP) na duniya.

Forbes ta ce jerin sunayen na 2025 ya lissafta mata ne da suka kasance a matsayin misalan juriya a lokutan tashin hankali a duniya. Wanda aka fi karantawa Mataimakiyar shugaban mujallar Moira Forbes, ta ce “Yayin da ake samun sauye-sauye da dama a duniya, matan da ke jerin sunayen bana sun sanya hannu a tsare-tsare da al’amuran da su ka yi matuƙar tasiri kan ɓangarorin tattalin arziki daban-daban na duniya .” Yadda Forbes ta zaɓo matan AMo Abudu – shigabar kamfanin EbonyLife Media (N0. 98)
Shahararriyar ƴar jaridan Najeriya Mo Abudu na ɗaya daga cikin mata masu ƙarfin faɗa a ji a duniya.

A shekara ta 2006, Abudu ta kafa kamfanin Ebonylife TV, wata hanyar sadarwa da ke watsa shirye-shirye a fiye da ƙasashe 49 a fadin Afirka, tare da Burtaniya da kuma yankinCaribbean.

A cikin shekarun da suka gabata, EbonylifeTV ya shiga manyan yarjejeniyoyin haɗin gwiwa tare da Sony Televisions, da AMC Networks da Netflix.

Mata 10 da ke kan gaba a jerin sunayen su ne:

Ursula von de leyen – Shugaban Hukumar Tarayyar Turai: Ita ce mace ta farko da ta fara aiki a wannan matsayi, wacce ke da alhakin aiwatar da dokar da ta shafi fiye da mutane miliyan 450 na Turai.
Christine Lagarde – Shugabar Baabban bankin Tarayyar Turai : Lagarde ta zama mace ta farko da ta shugabanci babban bankin Turai a ranar 1 ga Nuwamba, 2019.
Sanae Takaichi – Firaministar Japan: A watan Oktoba 2025, an zaɓi Sanae a matsayin Firaminista na Japan, a karon farko a tarihin ƙasar da mace ta riƙe mukamin.
Giorgia Meloni – Firaministar Italiya: A ranar 22 ga Oktoba, 2022, Giorgia Meloni tazama Firaminista Italiya, ta zama mace ta farko a tarihi da ta riƙe mukamin.
Claudia Sheinbaum – Shugabar ƙasar Mexico: Claudia Sheinbaum ta kafa tarihi ne inda aka zaɓe ta a matsayin mace ta farko da ta zama shugabar ƙasar Mexico a watan Yunin 2024.
Julie Sweet – Shugabar kamfanin Accenture: Ta zama shugabar kamfanin ne a watan Satumban 2019.
Mary Barra – Shugabar kamfanin General Motors: Ta fara jan ragamara kamfanin ne a shekarar 2014, Barra ita ce mace ta farko da ta jagoranci ɗaya daga cikin manyan kamfanoni masu ƙera motoci guda uku na Amurka.
Jane Fraser – Shugabar Bankin Citi: A watan Maris ɗin 2021 ne aka zaɓi Fraser a matsayin mace ta farko da za ta shugabanci Citi a tarihin bankin.
Abigail Johnson – Shugabar Fidelity Investments: Ita ce shugabar kamfanin tun 2014 lokacin da ta karɓi ragamara daga hannun mahaifinta.
Lisa Su – Shugabar AMD: Su Ita ce shugabar kamfanin kera kayayyakin fasaha na Advanced Micro Devices, eadda ke taka rawar gani a ɓangaren ƙere-ƙeren fasaha a duniya. Credit: BBC

Previous Post

Matsalar da ke janyo yawan ɓarin ciki da mata ba su sani ba

Next Post

NNPC Ltd Ta Shawo Kan Matsalar Lalacewar Bututun Escravos–Lagos

Related Posts

No Content Available
Next Post
NNPC Ltd Ta Shawo Kan Matsalar Lalacewar Bututun Escravos–Lagos

NNPC Ltd Ta Shawo Kan Matsalar Lalacewar Bututun Escravos–Lagos

Taron ƙolin ECOWAS a Abuja ya mayar da hankali kan matsalolin ƙasashen ƙungiyar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yadda ƴaƴan cashew ke rage ƙiba da haɗarin kamuwa da ciwon zuciya

January 15, 2026
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by