• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,

November 27, 2025
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,
0
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Karanta HakananPosts

“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

Ana Sayar da Fetur akan Naira 739 Kowace Lita a Gidajen Mai Na MRS

……Yayin da Gwamnatin Jihar Ogun Ta Yaba da Kokarin Kamfanin Wajen Taimaka wa Masu Bukata Ta Musamman

Fitaccen kamfanin kera siminti a Najeriya da Afirka, Dangote Cement Plc, ya sake jaddada kudirinsa na ci gaba da inganta rayuwar al’umma ta hanyar shirye-shiryen zuba jari a fannin jin dadin jama’a a cikin al’ummomin da yake aiki a fadin Najeriya da sauran sassan Afirka.

Shugaban kamfanin Dangote Cement Plc rashen Ibese, Mr. Ayyagari Subbaraidu, ne ya bayyana hakan lokacin da kamfanin ya karbi bakuncin tsofaffi da masu bukata ta musamman daga cikin al’ummomi 17 da ke kewaye da Kamfanin, a wani shiri da aka kira: “Ranar Tsoffin Jama’a”, wanda aka gudanar a harabar kamfanin da ke Ibese, Jihar Ogun.

Dangote Cement Ibese ya sake jaddada kudirinsa na ci gaba da tallafa wa ci gaban al’ummomin da ke kusa da inda yake gudanar da ayyukansa, yayin da Gwamnatin Jihar Ogun ta yaba da yadda kamfanin ke nuna kulawa da jin dadin al’umma.

Daraktan Kamfanin ya bayyana cewa wannan shiri na musamman an shirya shi ne domin inganta lafiyar jiki, zamantakewa da walwalar tsofaffi a cikin al’umma. Ya kara da cewa wannan shiri da ke cikin shekararsa ta uku yana magance wasu daga cikin matsalolin da tsofaffi ke fuskanta, kamar kadaici da rashin cudanya da jama’a, ta hanyar samar da yanayi mai dadi na hutu, zumunci da kuma duba lafiyar kyauta.

“Wannan taron shekara-shekara an shirya shi ne musamman domin inganta zamantakewa da walwalar tsoffinmu, tare da ba su damar duba lafiyarsu kyauta da kuma karbar kayan tallafi domin inganta rayuwarsu.” ya ce.

Ya kara da cewa duk da cewa tsufa wata ni’ima ce, da dama daga cikin tsofaffi na fuskantar kadaici da rashin cudanya da jama’a. Ya bayyana cewa wannan shiri na taimako yana zama wata dama ta samun hutu, zumunci da kuma duba lafiya kyauta.

Previous Post

Wase Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.

Next Post

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

Related Posts

“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale
Kasuwanci

January 1, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba
Kasuwanci

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Ana Sayar da Fetur akan Naira 739 Kowace Lita a Gidajen Mai Na MRS
Kasuwanci

Ana Sayar da Fetur akan Naira 739 Kowace Lita a Gidajen Mai Na MRS

December 26, 2025
Farashin Fetur na Man Dangote da Aka Amince da Shi a Hukumance Shine Naira 739 Kowace Lita a Tashoshin MRS a Fadin Kasar, Ku Kasance Masu Lura
Talla

Shawara 5 da Dangote ya bai wa ƴan Najeriya kan talauci
Kasuwanci

Shawara 5 da Dangote ya bai wa ƴan Najeriya kan talauci

December 11, 2025
Kungiyar ECOWAS Ta Naɗa Dangote Shugaban Majalisar Kasuwanci Don Bunƙasa Tattalin Arziki
Kasuwanci

Kungiyar ECOWAS Ta Naɗa Dangote Shugaban Majalisar Kasuwanci Don Bunƙasa Tattalin Arziki

December 11, 2025
Next Post
NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yadda ƴaƴan cashew ke rage ƙiba da haɗarin kamuwa da ciwon zuciya

January 15, 2026
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by