• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Gwamna Idris Ya Nemi Bayani Kan Janye Sojoji Kafin Sace ‘Yan Makaranta Mata

November 22, 2025
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0
Gwamna Idris Ya Nemi Bayani Kan Janye Sojoji Kafin Sace ‘Yan Makaranta Mata
0
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

By Bashir Bello, Abuaj

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bukaci karin bayani daga hukumomin soji dangane da janye dakarun tsaro daga Makarantar Sakandaren ‘Yan Mata ta Gwamnati da ke Maga, jim kadan kafin a sace ‘yan makaranta mata a karamar hukumar Danko-Wasagu.

Gwamna Idris ya bayyana hakan ne a ranar yayin da yake karɓar jigo a ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC), Joe Ajaero, wanda ya jagoranci ziyarar juyayin hadin kai zuwa jihar.

Karanta HakananPosts

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya

Gwamnan ya ce yana cikin damuwa matuka da yadda jami’an tsaro suka bar makarantar duk da rahotannin sirri da gwamnatin jihar ta bayar a baya.

A cewar Idris, sojoji sun bar makarantar da misalin ƙarfe 3 na dare, yayin da ‘yan bindigar suka kai hari kasa da mintuna 45 daga nan. “Mun bayar da rahotannin sirri. Mun sanar da su. To wa ya bayar da umarnin janye sojoji a irin wannan lokaci mai hatsari?” in ji Gwamna Idris, yana mai kira da a gudanar da cikakken bincike na soja kan lamarin.

Gwamnan ya kuma bayyana cewa janyewar sojojin ya saba da alkawarin da aka yi na ƙara tsaurara tsaro a makarantun da ke yankunan iyaka da ke fama da hare-haren ‘yan bindiga.

A nasa jawabin, Joe Ajaero ya nuna goyon baya ga jihar da iyalan daliban da aka sace, yana mai kira ga hukumomin tsaro na tarayya da su tabbatar da ceto yaran cikin koshin lafiya.

Sace ‘yan makarantar, wanda ya jawo fushi da damuwa a fadin kasar nan, na daga cikin jerin hare-haren da ake kaiwa makarantun yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, lamarin da ke kara tayar da hankula a gida da waje.

Previous Post

Dangote Ya Zamo Gwarzon Tallafawa Ci Gaban Kanana da Matsakaitan Masana’antu a Bikin Kasuwanci na Kano 2025

Next Post

Gwamna Radda Ya Halarci Taron G20 Tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima a Afirka Ta Kudu

Related Posts

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025
Labarai

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci
Labarai

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026
NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya
Labarai

NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya

February 21, 2026
Kwamitin Majalisar Wakilai Akan Alhazai ya Gargadi NAHCON Kan halin KO innl kula da Kasafin kudi

Kamfanin Siminti ta Dangote Cement Ta Kaddamar da Sansanonin Tsaro a garuruwan Jihar Kogi

February 19, 2026
Makkah is Calling, but NAHCON Lost the Key
Labarai

Makkah is Calling, but NAHCON Lost the Key

February 13, 2026
Next Post
Gwamna Radda Ya Halarci Taron G20 Tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima a Afirka Ta Kudu

Gwamna Radda Ya Halarci Taron G20 Tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima a Afirka Ta Kudu

“CIS Aisha Shehu Nda ta nuna mana abin da ake nufi da yin hidima da zuciya da manufa,” – Ambasada Malami.

"CIS Aisha Shehu Nda ta nuna mana abin da ake nufi da yin hidima da zuciya da manufa," - Ambasada Malami.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

February 28, 2026
Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

February 27, 2026
Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by