• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Gwamna Nasir Idris Ya Roki Jama’a Su Ci Gaba da Addu’o’I kan Harin ’Yan Bindiga:

November 19, 2025
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0
Gwamna Nasir Idris Ya Roki Jama’a Su Ci Gaba da Addu’o’I kan Harin ’Yan Bindiga:

Gwamna Nasir Idris

0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Gwamnan Jiha Kebbi, Comrade Nasir Idris, ya roki al’ummar jihar da su ci gaba da yin addu’o’i ganin yadda ’yan bindiga suka sake kai hari cikin jihar.

Karanta HakananPosts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

Gwamnan ya yi jajanta ga mutanen Karamar Hukumar Danko/Wasagu bisa hare-haren da aka kai a Wasagu da Maga, inda ’yan bindiga suka afkawa al’ummomin wuraren cikin dare.

A wani sanarwa da Abdullahi Idris Sadaukin Zuru, Mai Ba Gwamna Shawara kan Sadarwa da Tsare-tsare, ya fitar, an bayyana cewa ’yan bindiga sun kai hari a Wasagu, inda suka yi garkuwa da mutane da ba a tantance adadinsu ba. Haka kuma sun kutsa kai cikin Government Girls Secondary School, Maga, inda suka yi garkuwa da dalibai 25, suka kashe ma’aikaci ɗaya, tare da jikkata wani.

Sanarwar ta ce rundunar hadin gwiwa ta jami’an tsaro, tare da ƙarin jami’ai daga Abuja, na bin sawun ’yan bindigar da ake zargin sun shigo daga Jihar Zamfara.

Gwamna Idris ya nuna damuwa matuƙa kan yadda ’yan bindiga ke ketara daga jihohi makwabta da ma ƙasashe, suna kawo barna a kauyukan Jihar Kebbi.

Ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da jajircewa wajen nemo maslaha mai ɗorewa ga matsalolin tsaro, gami da samar da kayan aiki da tallafin kuɗi ga jami’an tsaron da ke aiki a fadin jihar.

Comrade Gwamna Idris ya gudanar da tarurruka da manyan tarukan tsaro tare da manyan jigo-jigo a harkar tsaron kasa, ciki har da Sultan na Sokoto, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, da tsofaffin Shugabannin Rundunar Sojin Kasa — Janar Christopher Musa da Laftanar Janar Abdulrahman Danbazau.

Haka kuma ya samar da tallafin kayan aiki ga jami’an tsaro, inda ya mika motoci 100 na Hilux da babura 5,000, domin taimakawa wajen kawo karshen wannan matsalar tsaro da ta addabi jihar.

Previous Post

Dangote Cement Ta Zama Mafi Bin Ka’idojin Haraji a Najeriya Na Shekara Ta Biyu a Jere

Next Post

Taron Shekara Karo na Takwas (8) na Valuechain 2025: Haduwar Basira, Tasiri da Kirkira

Related Posts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa
Labarai

January 11, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba
Labarai

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026
Labarai

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

January 7, 2026
2026 Hajji: Shugaban NAHCON ya tafi Saudiyya domin kammala shirye-shirye

January 4, 2026
Sakon Sabuwar Shekara
Labarai

Sakon Sabuwar Shekara

January 2, 2026
Gwamna Namadi Ya Amince da Nadin Jami’ai 27 Don Taimakawa Aikin Hajjin 2026 a Jigawa

December 31, 2025
Next Post
Taron Shekara Karo na Takwas (8) na Valuechain 2025: Haduwar Basira, Tasiri da Kirkira

Taron Shekara Karo na Takwas (8) na Valuechain 2025: Haduwar Basira, Tasiri da Kirkira

Rigimar Wike da Yerima a Matsayin Gargadi: Dole Shugaba Tinubu Ya Sake Gina Girmar Mulkin Farar Hula Cikin Hankali da Tawali’u

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yadda ƴaƴan cashew ke rage ƙiba da haɗarin kamuwa da ciwon zuciya

January 15, 2026
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by