• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Gwamna Radda Ya Halarci Taron G20 Tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima a Afirka Ta Kudu

November 23, 2025
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0
Gwamna Radda Ya Halarci Taron G20 Tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima a Afirka Ta Kudu
0
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, na daga cikin tawagar da ke rakiyar Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, zuwa Taron Kolin G20 na shekarar 2025 da ake gudanarwa a birnin Johannesburg, Afirka ta Kudu.

Karanta HakananPosts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

Hakkan Yana kunshe ne a wata Sanarwa dauke da sa hannun Ibrahim Kaula Mohammed, Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan Jihar Katsina.

A cewar Sanarwan, taron wanda zai gudana daga ranar 22 zuwa 23 ga watan Nuwamba, shi ne karo na farko da ake gudanar da irin wannan babban taro na shugabannin ƙasashe masu ƙarfi tattalin arziki a nahiyar Afirka.

Taken taron na bana shi ne “Haɗin Kai, Daidaito, da Dorewar Ci gaba.”

Ibrahim Kaula yace Halartar Gwamna Radda a wannan taro na nuna jajircewar gwamnatin sa ta wajen mayar da Jihar Katsina cibiyar jawo hannun jari daga ƙasashen waje, musayar fasaha, da kuma ci gaban da zai dore.

Ana sa ran Gwamna Radda zai gana da shugabannin duniya, masu zuba jari na ƙasa da ƙasa, da abokan hulɗar ci gaba domin tattauna damar haɗin gwiwa a fannonin noma, makamashi mai sabuntawa, kirkire-kirkiren fasaha, da masana’antu.

Taron G20 na haɗa shugabanni daga manyan ƙasashen duniya waɗanda ke da kaso fiye da kashi 85 cikin 100 na GDP na duniya da kuma kashi biyu cikin uku na yawan al’ummar duniya.

Wannan taro na bana na G20 ya zama wata babbar dama ga nahiyar Afirka da Najeriya musamman, wajen bayyana muradun ci gaba da kuma ƙarfafa dangantaka da ƙasashen duniya.

Previous Post

Gwamna Idris Ya Nemi Bayani Kan Janye Sojoji Kafin Sace ‘Yan Makaranta Mata

Next Post

“CIS Aisha Shehu Nda ta nuna mana abin da ake nufi da yin hidima da zuciya da manufa,” – Ambasada Malami.

Related Posts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa
Labarai

January 11, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba
Labarai

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026
Labarai

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

January 7, 2026
2026 Hajji: Shugaban NAHCON ya tafi Saudiyya domin kammala shirye-shirye

January 4, 2026
Sakon Sabuwar Shekara
Labarai

Sakon Sabuwar Shekara

January 2, 2026
Gwamna Namadi Ya Amince da Nadin Jami’ai 27 Don Taimakawa Aikin Hajjin 2026 a Jigawa

December 31, 2025
Next Post
“CIS Aisha Shehu Nda ta nuna mana abin da ake nufi da yin hidima da zuciya da manufa,” – Ambasada Malami.

"CIS Aisha Shehu Nda ta nuna mana abin da ake nufi da yin hidima da zuciya da manufa," - Ambasada Malami.

An girmama Dangote a bikin cika shekaru 25 na Kungiyar Tintubar Arewa (ACF)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yadda ƴaƴan cashew ke rage ƙiba da haɗarin kamuwa da ciwon zuciya

January 15, 2026
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by