• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Majalisar Dattawa Ta Nemi Ƙarin Cibiyoyin Maganin Ciwon Sankaran Jini (Sickle Cell)

November 26, 2025
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0

0-3048x4064-0-0-{}-0-12#

0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Karanta HakananPosts

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya

Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja

Majalisar Dattawan Najeriya ta sake jaddada aniyarta na ƙarfafa tsarin kiwon lafiyar ƙasa, tare da mai da hankali kan yaki da cutar sickle cell da kuma faɗaɗa damar samun sabis na musamman na lafiya.

Da yake jawabi bayan zaman sauraron ra’ayoyi kan muhimman dokoki guda biyar da suka shafi lafiya, Sanata Garba Maidoki (Kebbi ta Kudu) ya jaddada cewa Majalisar Dattawa za ta ci gaba da tattaunawa kan dokokin da za su inganta isar da ayyukan lafiya a fadin ƙasa.

Daya daga cikin muhimman dokokin da aka tattauna ita ce Dokar Kafa Cibiyoyin Bincike da Magani na Ciwon Sankaran Jini (Sickle Cell) (2025) wadda Sanata Marshal Katung ya dauki nauyi. Dokar ta fara da shirin kafa cibiyoyi guda shida daya a kowace yankin siyasa.

Sai dai Sanata Maidoki ya nemi a ninka adadin zuwa 12, yana mai cewa tuni akwai cibiyoyi guda shida da ke aiki, kuma an tanada su da kayan aiki da ma’aikata.

“Muna ganin cewa cibiyoyi 12 don maganin sickle cell ba su isa ba ga ƙasa kamar Najeriya, amma wannan mataki ne na farko,” in ji Maidoki.

“Burinmu shi ne rage nauyin da cutar sickle cell ke dora wa al’umma a Najeriya.”

Kan batun kuɗi, Maidoki ya bayyana cewa gwamnati na tallafa wa cibiyoyi guda shida da ke aiki a yanzu. Ana nazarin yadda za a samu kuɗin kafa ƙarin guda shida. Ya kuma jaddada cewa kwamitin lafiya na Majalisar Dattawa ya gabatar da shawarwarin ƙara kaso daga 1% zuwa 2% a kasafin kuɗin lafiya, yana mai cewa “mataki ne mai kyau a hanya madaidaiciya.”

Sanata Katung ya bada wani labari na rayuwa da ya tinzira shi wajen daukar nauyin dokar. Ya tuna yadda ya ziyarci wata iyali fiye da shekaru ashirin da suka wuce, inda wani yaro mai fama da ciwon sickle cell, wanda rashin kudi yasa ba zai iya zuwa asibiti ba, ya roki iyayensa su bar shi ya mutu don su samu hutu.

“Wannan lamari ya daure min kai,” in ji Katung. “Bai kamata wani yaro ya ji haka ba.”

Mataimakin Shugaban Kwamitin Lafiya na Majalisar Dattawa, Sanata Samaila Dahuwa, ya tabbatar da cewa kwamitin zai duba shawarwarin da Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya da sauran masu ruwa da tsaki suka gabatar, don tabbatar da cewa cibiyoyin da aka gabatar za su magance gibin da ke cikin tsarin lafiya na ƙasa.

“Muna da ƙarancin cibiyoyin lafiya da ma’aikatan lafiya don kula da sama da mutane miliyan 200 a Najeriya,” in ji Dahuwa.

“Shi ya sa ‘yan majalisa ke ƙoƙarin samar da ingantaccen tsarin lafiya ga al’ummarsu.”

Zaman sauraron ra’ayoyin ya kuma shafi dokoki guda hudu da suka haɗa da:
Dokar Gyaran Dokar Lafiya ta Ƙasa daga Sanata Ipalibo Banigo sai Dokar Kafa Asibitin Orthopaedic na Tarayya a Dekina, Jihar Kogi daga Sanata Isah Jibrin
Akwai Dokar Kafa Cibiyar Idanu ta Ƙasa a Gboko, Jihar Benue wanda Sanata Zam Titus Tertenger ya dauki nauyi sai kuma Dokar Kafa Cibiyar Idanu ta Ƙasa a Pushit-Mangu, Jihar Plateau daga Sanata Plang Diket

Ana sa ran kwamitin zai gabatar da rahotonsa ga zaman Majalisar Dattawa don amincewa.

Previous Post

Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

Next Post

Wase Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.

Related Posts

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025
Labarai

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci
Labarai

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026
NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya
Labarai

NNPC Ltd da Dangote Group Sun Kulla Yarjejeniya Don Inganta Tsaron Makamashi don Bunƙasa Najeriya

February 21, 2026
Kwamitin Majalisar Wakilai Akan Alhazai ya Gargadi NAHCON Kan halin KO innl kula da Kasafin kudi
Labarai

Kwamitin Majalisar Wakilai Akan Alhazai ya Gargadi NAHCON Kan halin KO innl kula da Kasafin kudi

February 21, 2026
Kamfanin Siminti ta Dangote Cement Ta Kaddamar da Sansanonin Tsaro a garuruwan Jihar Kogi
Labarai

Kamfanin Siminti ta Dangote Cement Ta Kaddamar da Sansanonin Tsaro a garuruwan Jihar Kogi

February 19, 2026
Makkah is Calling, but NAHCON Lost the Key
Labarai

Makkah is Calling, but NAHCON Lost the Key

February 13, 2026
Next Post
Wase Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.

Wase Ya Gargadi 'Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama'a,

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

February 28, 2026
Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

February 27, 2026
Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by