• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Wase Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.

November 27, 2025
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0
Wase Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Danganta Matsalar Tsaro da Addini.
0
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja

Tsohon Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Ahmed Idris Wase, ya gargadi ‘yan Najeriya da su daina danganta matsalolin tsaro da ke addabar kasar da addini, yana mai jaddada cewa wannan rikici na da nasaba da ta’addanci ne kawai, ba addini ba.

Karanta HakananPosts

Nenadi Usman ta fara aiki a Ofishin jam’iyyar LP Amatsayin Shugaba

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

Harin Sojojin Amurka a Najeriya Ya Tauye ‘Yancin Ƙasa Sanata Ningi Ya Yi Gargadi

Wase ya bayyana hakan ne yayin zaman majalisar wakilai a wani zama na musamman da aka gudanar a Abuja domin tattauna matsalolin tsaro da ke kara ta’azzara a fadin kasar.

Dan majalisar ya bayyana cewa kusan rabin matsalolin tsaro da ake fuskanta a yankin Yammacin Afirka na faruwa ne a Najeriya, inda yankin Arewa ta Tsakiya ke fama da mafi yawan matsalolin.

A wata hira da ya yi da manema labarai na majalisar bayan zaman, Wase ya nuna damuwarsa kan yadda rahoton sirri da aka samu bai samu kulawa daga sojoji ba kafin sace daliban jihar Kebbi. Ya tambayi dalilin da yasa aka janye sojojin da ke gadin makarantar awa daya kafin harin.

“Waye ya bayar da umarnin janye sojoji daga makarantar kafin harin? Wadannan tambayoyi ne da ya kamata a amsa,” in ji Wase.

Wase wanda jigo ne a majalisar ya kara da cewa rahotanni sun nuna cewa wasu jami’an tsaro na hada kai da ‘yan ta’adda, lamarin da ya bayyana a matsayin barazana ga yaki da ta’addanci.

Ya kuma kawo wani misali na tsohon sakataren gwamnatin tarayya da ya gano wani sanannen barawo sanye da kayan jami’in tsaro a filin jirgi, inda ya bayar da umarnin a kama shi.

“Wannan na daga cikin matsalolin da muke fuskanta. Idan ka samu barawo a cikin tsarin tsaro, to lallai matsalar ba za ta warware ba sai anyi da gaske” in ji shi.

Daga bisani yayi Kira gave Yan Najeriya Dasu kaunaci juna kuma su ba jamian Tsaro Bayyanan sirri domin magance Matsalar, ya kuma gargadi jamian Tsaro Dasu ji Tsoron Allah suyi aikin da yakamata domin dakile wannan kalubalen.

Previous Post

Majalisar Dattawa Ta Nemi Ƙarin Cibiyoyin Maganin Ciwon Sankaran Jini (Sickle Cell)

Next Post

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,

Related Posts

Nenadi Usman ta fara aiki a Ofishin jam’iyyar LP Amatsayin Shugaba
Siyasa

Nenadi Usman ta fara aiki a Ofishin jam’iyyar LP Amatsayin Shugaba

February 10, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA
Siyasa

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
Harin Sojojin Amurka a Najeriya Ya Tauye ‘Yancin Ƙasa Sanata Ningi Ya Yi Gargadi
Siyasa

Harin Sojojin Amurka a Najeriya Ya Tauye ‘Yancin Ƙasa Sanata Ningi Ya Yi Gargadi

January 28, 2026
Muhimmancin Siyasar Prof. Sani Bello: Daga Taimaka wa Uba Sani zuwa Barazanar Makomar Uba Sani
Siyasa

Muhimmancin Siyasar Prof. Sani Bello: Daga Taimaka wa Uba Sani zuwa Barazanar Makomar Uba Sani

January 25, 2026
Kotun ta umarci INEC da ta amince da jagorancin Nenadi Usman na Jam’iyyar Labour
Siyasa

Kotun ta umarci INEC da ta amince da jagorancin Nenadi Usman na Jam’iyyar Labour

January 22, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC
Siyasa

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Next Post
Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama'a,

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

February 28, 2026
Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

February 27, 2026
Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by