• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

November 18, 2025
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Hon. Makki Abubakar Yalleman

0
SHARES
9
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello Majalisa Abuja

Yayin da Majalisar Wakilai ke ci gaba da gyara Dokar Yan Sanda ta Najeriya, Kwamitinta kan Harkokin Yan Sanda ya bayyana goyon bayansa ga shigar mata a kalla kashi 15 cikin 100 a duk wani daukar ma’aikata, da kuma gyara manufofin da suka shafi jinsi a fannin.

Karanta HakananPosts

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

Tsoffin Masu Rike Mukaman Siyasa a Jihar Zamfara Sun Hade da Jam’iyyar ADC a Wani Muhimmin Taro Karkashin Jagorancin Atiku Abubakar Saleh

Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano

Shugaban kwamitin, Hon. Makki Abubakar Yalleman, a wani zaman jin ra’ayi da aka gudanar a Abuja ranar Litinin, ya ce mata na taka muhimmiyar rawa wajen inganta aikin’ yan sanda, don haka ba za a ci gaba da watsi da su ba.

Muhimman abubuwan da ke cikin kudirin sun hada da bukatar tilasta wa rundunar’ yan sanda aiwatar da shirin da ya dace da jinsi, wanda zai shafi daukar aiki, horo, tura aiki, ladabtarwa, da la’akari da aure, tare da kafa wani sashe na musamman da zai sa ido kan aiwatar da shirin.

“Wannan kudiri na da nufin kara yawan mata da ake dauka aikin yan sanda da a kalla kashi 15 cikin 100, tare da samar da yanayi mai dacewa da su don su samu ci gaba.” Inji Yalleman.

Ya kara da cewa wannan mataki ya yi daidai da ajandar dokoki ta Majalisa ta goma karkashin Shugabancin Dr. Tajudeen Abbas.

Da yake zantawa da manema labarai Cikin harshen Hausa Jim kadan bayan zaman Kwamitinsa Hon. Yalleman ya Kara da cewa an baiwa kowa Ikon gabatar da ba’asi da kuma raayoyinsu Akan wannan batun.

“Suma Masu bukatu na musamman (kaman guragu) zaa basu Damar taka rawar da zasu iya, kun San ana iya Amfani Dasu Wurin Samun bayanan sirri” Hon. Yalleman yace

Ma’aikatar Harkokin’ Yan Sanda ta Tarayya ma ta bayyana cikakken goyon bayanta ga gyaran dokar, inda wakilinta, Okorie Kalu daga sashen shari’a, ya bayyana wannan kudiri da cewa

“abin yabo ne kuma tuni ya kamata ace anyi,”

Yana mai cewa sun riga sun fara tsara dokoki da za su kawar da ka’idojin daukar aiki da ke nuna bambanci, ciki har da takurawa da ke da alaka da ciki da aure.

A jawabinsa, Shugaban Majalisar Dr. Abbas, wanda ya bude taron, ya ce kara yawan mata a rundunar yan sanda ba kawai batun jinsi ba ne, har ma da batun adalci, daidaito, da inganta aikin yan sanda.

Ya kara da cewa rundunar ta dade tana aiki da yawan mata da bai kai kima ba, musamman a mukaman shugabanci.

Previous Post

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Next Post

Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

Related Posts

ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC
Siyasa

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dawainiya da Gwagwarmayar Atiku Abubakar Saleh Ya Kawo Ci gaban Jam’iyyar ADC a Jihar Zamfara
Siyasa

Tsoffin Masu Rike Mukaman Siyasa a Jihar Zamfara Sun Hade da Jam’iyyar ADC a Wani Muhimmin Taro Karkashin Jagorancin Atiku Abubakar Saleh

December 29, 2025
Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano
Siyasa

Alummar Bagwai da Shanono Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Barau Jibrin a Matsayin Gwamnan Jihar Kano

December 11, 2025
Kudurin Dokar Kafa Hukumar Kula da Ingancin Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ya Tsallake Karatu Na Biyu

Majalisar Wakilai Ta Bankado Rashin Zuba Jari a Harkar Wuta Tsawon Shekaru 14

December 9, 2025
Majalisar Wakilai Ta Nemi Karin Jajircewa Don Ceto Bangaren Wutar Lantarki

December 7, 2025
Next Post
Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

Hasashen Dangote Mai Karfi: Dakile Yawon Neman Lafiya a Kasashen Waje da Gina Sabon Makomar Kiwon Lafiya a Najeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

January 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by