• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

NNPC Limited Ta Bayyana Ribar Naira Tiriliyan 5.4

Ta Ƙaddamar da Shirin Zuba Jari na Dala Biliyan 60

November 25, 2025
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0
NNPC Limited Ta Bayyana Ribar Naira Tiriliyan 5.4
0
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC Limited) ya bayyana samun riba bayan haraji (PAT) da ta kai Naira tiriliyan 5.4 a shekarar ta 2024, wanda ke nuna ƙaruwa da kashi 64% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

Karanta HakananPosts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

Kamfanin ya kuma bayyana samun kudaden shiga da suka kai Naira tiriliyan 45.1, wanda ke nuna ƙaruwa da kashi 88% daga shekarar da ta gabata.

Wannan sakamakon na kuɗi, wanda aka bayyana a yayin taron bayani da masu nazari, ya nuna cewa kamfanin ya samu nasarar gudanar da ayyukansa cikin ƙwarewa da kuma ƙarfafa juriya a fannin kuɗi.

A cikin wata sanarwa, Babban Shugaban Kamfani, Bashir Bayo Ojulari, ya danganta wannan nasara da sauye-sauyen da kamfanin ke ci gaba da yi da kuma sadaukarwar ma’aikatansa.

“Wannan riba ta nuna ci gaba mai ƙarfi daga sauye-sauyen da muke yi da kuma jajircewar ma’aikatanmu,” in ji Ojulari.

“NNPCL ta samar da ginshiƙi mai ƙarfi don ci gaba da haɓaka, daidai da umarnin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tare da tabbatar da aniyar mu na kawo fa’ida ga yan Najeriya.”

Bayan nasarar shekarar 2024, NNPC Ltd ta ƙaddamar da wani shiri na dogon lokaci domin ci gaba da haɓaka da kuma tallafa wa sauyin makamashi a Najeriya har zuwa shekarar 2030.

A tsakiyar wannan shiri akwai zuba jari na dala biliyan 60 da zai shafi dukkanin sassan harkar makamashi daga bincike da hakar mai, zuwa tacewa da rarrabawa.

A cewar Sanarwan, Muhimman manufofi a cikin wannan shiri sun haɗa da, Ƙara yawan hakar danyen mai zuwa ganga miliyan 2 a rana, nan da Shekara 2027, da ganga miliyan 3 a rana nan da 2030.

Sai kuma, Ƙara yawan samar da iskar gas zuwa biliyan 10 cubic feet a rana nan da 2027, da biliyan 12 cubic feet a rana, nan da Shekara 2030.

Har ila yau, akwai batun Kammala manyan ayyukan bututun gas kamar su Ajaokuta-Kaduna-Kano (AKK), Escravos-Lagos Pipeline System (ELPS), da Obiafu-Obrikom-Oben (OB3) domin ƙarfafa samarwa a gida da haɗin gwiwa da ƙasashen yankin.

Ojulari ya jaddada cewa sauye-sauyen da kamfanin ke yi sun ta’allaka ne da gaskiya, kirkire-kirkire, da ci gaba mai tsari, yana mai cewa NNPC Ltd na ƙoƙarin zama kamfani Wanda Ake ji da ita a duniya wanda zai iya samar da riba mai ɗorewa tare da tallafa wa makomar Najeriya da Afirka.

Previous Post

Mayar Da Kimar Noma, Dangote Ya Tallafawa Bikin Noman Shekara ta 2025

Next Post

Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

Related Posts

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa
Labarai

January 11, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba
Labarai

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026
Labarai

Dangote Cement Na Taimakawa Al’ummomin Benue Ta Hanyar Ayyuka Masu Ma’ana inji Gwamnatin Tarayya

January 7, 2026
2026 Hajji: Shugaban NAHCON ya tafi Saudiyya domin kammala shirye-shirye

January 4, 2026
Sakon Sabuwar Shekara
Labarai

Sakon Sabuwar Shekara

January 2, 2026
Gwamna Namadi Ya Amince da Nadin Jami’ai 27 Don Taimakawa Aikin Hajjin 2026 a Jigawa

December 31, 2025
Next Post
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

Majalisar Dattawa Ta Nemi Ƙarin Cibiyoyin Maganin Ciwon Sankaran Jini (Sickle Cell)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Siyan wayoyin hannu na zuwa da babbar matsala” — Abubakar Ubale

January 1, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bukaci kungiyoyin likitocin jihohi da su bi ka’idojin kiwon lafiya na aikin Hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar da tsattsauran ra’ayi.

December 30, 2025
Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

Gwamnan Osun, Masana Ilimi da Sarakunan Gargajiya Za Su Halarci Bikin Cika Shekaru 40 na KIDVARC

November 26, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yadda ƴaƴan cashew ke rage ƙiba da haɗarin kamuwa da ciwon zuciya

January 15, 2026
Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

Hon. Samaila Aliyu Makarfi Ya Taya Sanata Aminu Waziri Tambuwal Murnar Cikar Shekaru 60 da Haihuwa

January 11, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

Dangote Ya Janye Korafi Akan Tsohon Shugaban NMDPRA, Amma ICPC Ta Ce Bincike Zai Ci Gaba

January 8, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by