• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Wasanni

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

Yan wasa 450 za su mamaye Abuja domin Gasar Wasanni ta 14 yayin da zakarun ke shirin sake lashe kambunsu.

November 29, 2025
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0
NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja.

Filin wasa na kasa Moshood Abiola da ke Abuja zai dauki dumi a ranar Lahadi, 30 ga Nuwamba, 2025, yayin da Kamfanin NNPC Limited zai kaddamar da gasar wasanninta ta 14, wadda ke nuna bajintar jiki, hadin kai da alfaharin kamfani. Wannan gasa mai taken “Energy In Motion: Compete, Connect & Celebrate” za ta gudana na tsawon mako guda, kuma tana matsayin shiri na musamman gabanin Gasar Wasannin Masana’antar Mai da Gas ta Najeriya (NOGIG) karo na 20 da za a gudanar a watan Fabrairu, 2026.

Karanta HakananPosts

HUKUMAR KWALLON RAGA TA NAJERIYA TA GAYYACI ‘YAN WASA 44 ZUWA CAMP NA ‘YAN KASA NA U-19 ‘YAN MATA DA U-18 ‘YAN MAZA DOMIN GASAR ‘YAN KIN AFRIKA A MISIRA

KUNGIYAR SWAN DA BYBLOS SUN HADA KAI DOMIN RAGE KUDIN TIKITIN JIRAGEN SAMA NA CIKIN GIDA DA WAJEN KASA

JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN

Yan wasa 450 daga sassa shida na kamfanin za su halarci gasar, lamarin da ke nuna kudirin NNPC Ltd wajen inganta lafiyar ma’aikata da bunkasa kwarewar aiki. Kungiyoyin da za su fafata za su wakilci manyan reshen kamfanin kamar haka:
Team Integrity (Port Harcourt/Benin), Team Excellence (Lagos/Warri), Team Sustainability (Abuja/Kaduna)

A cikin kwanaki bakwai, ma’aikatan za su fafata a wasanni 13 da suka hada da: kwallon kafa, kwallon kwando, kwallon raga, squash, scrabble, 8-ball pool, golf, tanis, tanis na tebur, badminton da kuma wasannin motsa jiki.

Za a kammala gasar a ranar Asabar, 6 ga Disamba, 2025.

Baya ga kyaututtuka da zumunci, gasar na da muhimmiyar manufa ta gano fitattun’yan wasa da za su wakilci NNPC Ltd a gasar NOGIG ta 2026, inda kamfanin ke fatan kare kambunsa na zakara wanda ya dade yana rike da shi. A gasar da ta gabata a shekarar 2024, NNPC Ltd ta yi fice inda ta lashe lambobin yabo 50: zinariya 20, azurfa 9 da tagulla 21, ta doke sauran kamfanonin mai na kasa da kasa (IOCs) da hukumomin da ke karkashin Ma’aikatar Albarkatun Man Fetur ta Tarayya.

Yayin da ake ci gaba da shirin kaddamar da gasar, idanu sun karkata ga NNPC Ltd ba kawai don shirya gasa mai kayatarwa ba, har ma don tabbatar da matsayin ta a matsayin gwarzon kamfani a fagen wasanni a bangaren makamashi na Najeriya.

Previous Post

Bayan Samar da Siminti: Kamfanin Dangote Cement Ibese Ya Yi Bikin Tsoffin Jama’a,

Next Post

Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa

Related Posts

HUKUMAR KWALLON RAGA TA NAJERIYA TA GAYYACI ‘YAN WASA 44 ZUWA CAMP NA ‘YAN KASA NA U-19 ‘YAN MATA DA U-18 ‘YAN MAZA DOMIN GASAR ‘YAN KIN AFRIKA A MISIRA
Wasanni

July 10, 2026
KUNGIYAR SWAN DA BYBLOS SUN HADA KAI DOMIN RAGE KUDIN TIKITIN JIRAGEN SAMA NA CIKIN GIDA DA WAJEN KASA
Wasanni

KUNGIYAR SWAN DA BYBLOS SUN HADA KAI DOMIN RAGE KUDIN TIKITIN JIRAGEN SAMA NA CIKIN GIDA DA WAJEN KASA

July 9, 2026
JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN
Wasanni

JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN

July 5, 2026
Sadiq Umar Ya Bayyana Hangensa Na Kwallon Ƙafa Ga Matasan Kaduna Bayan Hawar Ranchers Bees Zuwa NPFL

June 26, 2026
Gasar Ƙwallon Volleyball ta Shugaban Kwastam: kungiyar COAS Sun Kayar Da Police Machine

June 19, 2026
Kungiyar Wasa ta Team Integrity Ta Lashe Gasar Wasannin NNPC Na Karo Na 14 a Abuja

December 7, 2025
Next Post
Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa

Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa

Dangote Fertiliser Ya Lashe Babban Lambar Girmamawa A Bikin Noma Na 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by