• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

Rukunin kamfanoni Dangote da Cibiyar Cinikayya da Kasuwanci ta Kaduna Sun Hada Kai Don Inganta Kayayyakin Cikin Gida a Bikin Kasuwanci na 2026

February 5, 2026
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
Rukunin kamfanoni Dangote da Cibiyar Cinikayya da Kasuwanci ta Kaduna Sun Hada Kai Don Inganta Kayayyakin Cikin Gida a Bikin Kasuwanci na 2026
0
SHARES
20
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Karanta HakananPosts

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

DANGOTE: ƘARFAFA ƘERA KAYAN AMFANI A CIKIN ƘASA ITA CE HANYAR SAMUN ƘARFIN TATTALIN ARZIKI MAI DOREWA A NIJERIYA

Za a bude bikin kasuwanci Duniya na Kaduna karo na 47 a ranar 6 ga Fabrairu, 2026, inda ake sa ran Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kaddamar da taron. Wannan shekarar, taken bikin shi ne “Daga Gyare-gyare zuwa Sakamako: Sauyin Tattalin Arziki ta Hanyar Ci gaba da Inganta Kayayyakin Cikin Gida”, tare da Dangote Industries Limited a matsayin babban mai daukar nauyi.

Cibiyar Kasuwanci, Masana’antu, Ma’adinai da Noma ta Kaduna (KADCCIMA) ta bayyana cewa fiye da mutane 10,000 ne ake sa ran za su halarci taron, wanda zai kasance daya daga cikin manyan tarukan kasuwanci a Arewacin Najeriya.

Shugaban KADCCIMA, Alhaji Farouk Suleiman, ya bayyana cewa dangantakar su da rukunin kamfanoni “dangantaka ce da aka gina bisa darajoji na ci gaban masana’antu, bunkasa kayayyakin cikin gida da sauyin tattalin arziki.”

Ya ce biki na bana zai mayar da hankali kan hada kan kamfanoni da hukumomin gwamnati, bunkasa jarin kasuwanci, tallafin kananan masana’antu (SMEs), da samar da damar shiga kasuwa. “Wannan biki na tattalin arziki ne da aka tsara don karfafa cinikayya da kasuwanci, da kuma jawo hankalin masu zuba jari,” in ji shi.

Daraktar, kuma Mai Ba da Shawara ta Musamman ga Shugaban rukunin kamfanoni Dangote, Fatima Wali-Abdurrahman, ta jaddada kudirin kamfanin wajen bunkasa kayayyakin cikin gida.

“Zuba jari na Dangote a bsukari, siminti da sinadarai ya samar da ayyukan yi tare da kara kudin shiga ga gwamnati ta hanyar haraji,” in ji ta.

Ta kara da cewa jarin kamfanin a siminti, noma, takin zamani da man fetur ya nuna yadda zuba jari na cikin gida zai iya sauya tattalin arziki.

Anthony Chiejina, Babban Jami’in Hulda da Jama’a na rukunin kamfanoni Dangote, ya tabbatar cewa kamfanonin da ke karkashin rukunin za su nuna kayayyakin su a bikin. Wadannan sun hada da Dangote Cement, Dangote Sugar, NASCON Allied Industries (Dangote Salt), Dangote-Sinotruk, Dangote Peugeot Automobile, da Dangote Fertiliser.

NASCON zai gabatar da nau’ikan gishiri da kayan yaji, yayin da Dangote Sugar zai nuna dukkan kayayyakin sa. Dangote Cement kuma zai kafa teburin taimako don amsa tambayoyin abokan ciniki.

Wakilan kamfanin za su kasance a shirye don ba da jagora ga masu sha’awar zama dillalai, tare da bayanai kan sharudda da hanyoyin samun wakilci.

Sa’annan KADCCIMA ta bayyana rukunin kamfanoni Dangote a matsayin “tushen ci gaban masana’antu a Najeriya,” tana mai kira ga kamfanin da ya ci gaba da jagoranci ba kawai a matsayin mai daukar nauyi ba, har ma a matsayin mai ba da shawara da abokin ci gaban kananan masana’antu.

Tare da dubban mahalarta da kuma mayar da hankali kan bunkasa kayayyakin cikin gida, bikin kasuwanci na Kaduna na 2026 zai kara karfafa ajandar masana’antu a Najeriya da kuma nuna rawar da kamfanoni masu zaman kansu ke takawa wajen sauya tattalin arziki.

Previous Post

Najeriya Za Ta Yi Amfani da Gas Don Inganta Ci gaban Afirka, Ojulari

Next Post

NNPC Ltd Ta kulla Yarjejeniya da Masana Don Farfado da Matatun Mai na Najeriya – Ojular

Related Posts

Auto Draft
Kasuwanci

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote
Kasuwanci

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

October 4, 2026
Dangote: Ci Gaban Tattalin Arzikin Najeriya Ya Danganta da Ƙara Samar da Kayayyaki a Cikin Gida.
Kasuwanci

DANGOTE: ƘARFAFA ƘERA KAYAN AMFANI A CIKIN ƘASA ITA CE HANYAR SAMUN ƘARFIN TATTALIN ARZIKI MAI DOREWA A NIJERIYA

October 4, 2026
Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano
Kasuwanci

Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano

September 25, 2026
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.
Kasuwanci

Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026
Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri
Kasuwanci

Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri

June 7, 2026
Next Post
NNPC Ltd Ta kulla Yarjejeniya da Masana Don Farfado da Matatun Mai na Najeriya – Ojular

NNPC Ltd Ta kulla Yarjejeniya da Masana Don Farfado da Matatun Mai na Najeriya – Ojular

Mataimakin Shugaban rukunin Kamfanin Dangote Ya Lashe Kyautar Mutumin Shekara

Mataimakin Shugaban rukunin Kamfanin Dangote Ya Lashe Kyautar Mutumin Shekara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin