• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

‎NEMA ta Gudanar da Atisayen Ceto da Wayar da Kai kan Ambaliya a Kaduna ‎ ‎

Daga Bashir Bello, Kaduna

May 22, 2026
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
0
‎NEMA ta Gudanar da Atisayen Ceto da Wayar da Kai kan Ambaliya a Kaduna ‎ ‎
0
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

‎Hukumar Kula da agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) a ranar Alhamis ta ilimantar da mazauna Jihar Kaduna tare da gudanar da atisayen ceto lokacin ambaliyar ruwa domin ƙarfafa shirye-shiryen al’umma kafin kakar damina ta 2026.

‎
‎Atisayen na daga cikin Kamfen ɗin Shirye-shirye don wayar da Kan alumma akan Bala’i na NEMA na Shekara ta 2026 kan Ambaliyar da sauran hadurra a faɗin ƙasar.

Karanta HakananPosts

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

‎Mr Suleiman Muhammad, Shugaban Ayyuka na Ofishin NEMA na Kaduna, ya ce manufar atisayen ita ce haɓakawa da wayar da Kan mazauna su zama na farko da za su ba da agajin gaggawa kafin isowar hukumomin ceto.

‎
‎Muhammad ya ce an tsara atisayen ne domin bai wa al’ummomi ƙwarewar aiki ta gaske kan ceto da taimakon gaggawa, domin rage asarar da ke faruwa a lokacin ambaliyar ruwa.

‎
‎“Ta hanyar horar da al’ummomi da gudanar da atisaye, za su iya bada taimako na gaggawa nan take idan wani abu ya faru kafin hukumomin gwamnati su iso.

‎“Muna son al’ummomi su fara ceto mutanensu kafin isowar kowace hukumar agaji,” inji shi.
‎
‎Ya ce Kaduna na daga cikin jihohin da Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya da Hukumar Hidimar Ruwa ta Nijeriya suka nuna suna cikin haɗarin Ambaliyar Ruwa na matsakaici a shekarar 2026, bisa tsinkayen da suka yi.
‎
‎A cewarsa, ƙananan hukumomi ashirin da daya (21) a jihar ne ake tsammanin Ambaliyar zai shafa a lokacin damina.

‎Muhammad ya ce NEMA ta riga ta gana da masu ruwa da tsaki da sarakunan gargajiya a ƙananan hukumomin Chikun da Kaduna ta Arewa kan matakan tsaro da za a ɗauka domin kaucewa Ambaliyar.

‎
‎Ya ce hukumar ta kuma ilimantar da al’ummomi kan tsaftace magudanun ruwa da aka toshe da kuma ɗaukar matakan kariya domin rage illar kalubalen Ambaliyar Ruwa.
‎
‎“Bamu son bala’i ya faru, amma muna son ɗaukar matakan kariya kafin bala’in ya auku domin a rage asarar rayuka da dukiya,” inji shi.
‎
‎Da yake jawabi ma, Fasto Andrew Gladstone, Babban Mai Kula da wata coci a yankin da lamarin ya shafa, ya yaba wa NEMA da Ƙungiyar Red Cross ta Nijeriya kan atisayen ceto da suka gudanar.
‎
‎Gladstone ya ce Ambaliyar Ruwa ya zama lamari da ke faruwa akai-akai a yankin, yana faruwa kusan sau biyu a shekara yana jefa mazauna cikin wahala.
‎
‎“Wannan matsalar Ambaliyar tana faruwa akai-akai, wataƙila sau biyu a shekara, kuma ta haifar mana da ƙalubale da yawa da.”
‎
‎Zanyi Amfani da wannan damar domin yiwa NEMA da Red cross godiya Akan taimakon da Suke bamu Amma duk da haka mun son Gwamnati ta taimaka don Dakile wannan kalubalen.

Previous Post

NEMA Ta Kaddamar Shirye-shirye Domin Dakile Ambaliyar Ruwa a Katsina Kafin Kakar Damina

Next Post

Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

Related Posts

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda
Labarai

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda

September 6, 2026
Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai
Labarai

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi
Labarai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
RUNDUNAR YAN SANDAR JIHAR KADUNA SUN YI ALLAH WADAI DA KISAN GILLA DA AKAYI MA WASU MATAFIYA, SUN KAMA MUTUM 6 KAN KASHE MUTUM 2 MARASA LAIFI
Labarai

RUNDUNAR ‘YAN SANDA KADUNA TA AMSA BIDION DA YA YADU, TA GARGADI JAMI’AI KAN CIN HANCIN DA HALAYEN DA BA DAI DAI BA

August 18, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu
Labarai

Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

August 5, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

August 4, 2026
Next Post
Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin