• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

NEMA Ta Kaddamar Shirye-shirye Domin Dakile Ambaliyar Ruwa a Katsina Kafin Kakar Damina

Daga Bashir Bello, Abuja

May 21, 2026
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0
NEMA Ta Kaddamar Shirye-shirye Domin Dakile Ambaliyar Ruwa a Katsina Kafin Kakar Damina
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Hukumar Kula da Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) a ranar Litinin ta gudanar da taron haɗaka da masu ruwa da tsaki da kuma kai ziyara ga al’umma a Jihar Katsina, a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin ƙarfafa shirye-shiryen fuskantar ambaliyar Ruwa da sauran bala’o’in da ke tattare da shi kafin kakar damina.

Karanta HakananPosts

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

An shirya shirin ne ƙarƙashin Kamfen ɗin Shirye-shirye da inganta Tsarin Bala’i na Ambaliyar Ruwa da Sauran Hadurra na Ƙasa na 2026.

Daga cikin mahalarta taron akwai jami’an Hukumar Kula da Gaggawa ta Jihar Katsina (SEMA), hukumomin tsaro, ma’aikatun gwamnati, ƙungiyoyin jin kai, sarakunan gargajiya, ƙungiyoyin mata da matasa, shugabannin al’umma da manema labarai.

Darakta Janar na NEMA, Mrs Zubaida Umar, ta ce an ƙaddamar da kamfen ɗin ne domin ƙarfafa ɗaukar mataki cikin gaggawa da haɗin kai domin kare rayuka da hanyoyin samun rayuwa a lokacin kakar damina ta 2026.

Umar, wacce Shugaban Ayyuka Malam Suleiman Muhammad ya wakilce ta, ta ce taken kamfen ɗin, “Ƙarfafa Rage Hadarin Bala’i a Nigeria, ta jaddada muhimancin haddin kai a tsakanin Masu Ruwa da tsaki.

Ta nuna damuwar ta akan Yadda Ambaliyar Ruwa yake aukuwa a sassa na ƙasarnan inda tayi laakari da rahoton hukumomin dake kula da hasashen yanayi na Shekara ta 2026.

A Jawabin ta Shugaban Hukumar SEMA ta Jihar Katsina Hajiya Binta Hussain Dangani, ta bayyana Taron amatsayin abinda yazo Akan lokaci Duba da kalubalen Ambaliyar Ruwa a Jihar.

Hajiya Dangani ta kuma Yabawa Gwamnan Jihar Jihar Katsina Dikko Umar Radda don tallafin da yake baiwa wainda iftilain ya Sha fa.

Daga bisani mallam Isa Abdulkadir ya gabatar da rahoton Akan hasashen Ambaliyar Ruwa da matakan da Gwamnatin Katsina Zara dauka inda wainda suka halarci Taron Suka tattauna hanyoyin inganta shirye shiryen magance kalubalen.

An kuma Kai ziyaran wayar da Kan alumma auwa Garin kwantar Are dake Karamar Hukumar Rimi Wanda yake kusada madatsar Ruwa kwanar Are Wanda ahalin yanzu ta cika.

A karshe a Raba kayayakin wayar da Kan alumma da Masu Ruwa da tsaki domin wainda suke kusada yankin da Ambaliyar zai iya faruwa dasu

Previous Post

‎Kamfanin Siminti na Dangote dake Gboko Ta Kaddamar Da Shirye-shiryen Tallafi Na Miliyoyin Naira Ga Al’ummomin dake  yankin Masaukin ta a Benue

Next Post

‎NEMA ta Gudanar da Atisayen Ceto da Wayar da Kai kan Ambaliya a Kaduna ‎ ‎

Related Posts

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI
Labarai

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci

July 10, 2026
Gwamna Yusuf Ya Lashe Lambar Yabo Ta Ƙungiyar Matasa Lauyoyin Arewa

RUNDUNAR YAN SANDAR JIHAR KADUNA SUN YI ALLAH WADAI DA KISAN GILLA DA AKAYI MA WASU MATAFIYA, SUN KAMA MUTUM 6 KAN KASHE MUTUM 2 MARASA LAIFI

July 9, 2026
Next Post
‎NEMA ta Gudanar da Atisayen Ceto da Wayar da Kai kan Ambaliya a Kaduna ‎ ‎

‎NEMA ta Gudanar da Atisayen Ceto da Wayar da Kai kan Ambaliya a Kaduna ‎ ‎

Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by