• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

RUNDUNAR ‘YAN SANDA KADUNA TA AMSA BIDION DA YA YADU, TA GARGADI JAMI’AI KAN CIN HANCIN DA HALAYEN DA BA DAI DAI BA

August 18, 2026
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0
RUNDUNAR YAN SANDAR JIHAR KADUNA SUN YI ALLAH WADAI DA KISAN GILLA DA AKAYI MA WASU MATAFIYA, SUN KAMA MUTUM 6 KAN KASHE MUTUM 2 MARASA LAIFI
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja.

Hankalin Rundunar Yan Sanda Jihar Kaduna ya karkata kan wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta, inda aka ga wasu jami’an ‘yan sanda suna gudanar da binciken ababen hawa tare da karɓar kuɗi daga direbobi da masu babura.

Karanta HakananPosts

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Rabiu Muhammad, psc, mni, ya bayar da umarnin a gano jami’an da abin ya shafa nan take, a gayyace su don cikakken bincike, kuma duk wanda aka samu da laifi za a hukunta shi yadda ya dace.

Hakan Yana kunshe ne a wata Sanarwa dauke da sa hannun
Mai Magana da Yawun ‘Yan Sanda
Koman ‘Yan Sanda Jihar Kaduna DSP Mansir Hassan.

A cewar sanarwan, rundunar yana so ya fayyace cewa an rage yin shingen hanya da binciken ababen hawa, sai dai idan akwai sahihin bayanan sirri kan motsin ‘yan ta’adda, makamai, ko wasu abubuwa da aka haramta.

Sai dai rundunar ya lura cewa hanyar da aka nuna a bidiyon ta taba kasancewa hanyar da ‘yan ta’adda ke amfani da ita, tana cikin unguwar Millennium City. A kan wannan hanya ne jami’an ‘yan sanda suka taba kwato bindigogi AK-47 guda 20. Duk da wadannan matsalolin tsaro, CP ya bayyana a fili cewa babu wani jami’in ‘yan sanda da aka yarda ya yi amfani da aikin tsaro na gaskiya a matsayin hanyar karɓar cin hanci, tsangwama, ko wani irin rashin da’a.

Duk jami’in da aka samu da laifi zai fuskanci tsauraran matakan ladabtarwa da na shari’a.

Kwamishinan ‘Yan Sanda ya yaba wa jama’a bisa wayar da kan su, ya kuma bukace su da su ci gaba da bayar da rahoton duk wani rashin kwarewa daga jami’an ‘yan sanda.

Harila yau sanarwan yace ana iya yin korafi ga Sashen Karɓar Koke na ‘Yan Sanda akan lambar waya kaman haka (CRU) a 09049498983, 08075391105, 07039675856.

Rundunar ya ci gaba da jajircewa wajen gudanar da aikin ‘yan sanda na kwararru, bin doka da oda, da kuma kare ‘yancin jama’a da tsaron dukkan mazauna Jihar Kaduna.

Previous Post

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar da Tsarin Shaidar Dijital na Ƙungiyoyin Ƙooperatif, Ta Sa Hannu Kan Muhimmin Yarjejeniyar MoU a Abuja.

Next Post

KADCCAM Ta Yaba Da Shirin Dasan Itatuwa 5,000 a Kaduna

Related Posts

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai
Labarai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi
Labarai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu
Labarai

Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

August 5, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

August 4, 2026
Tawagar Gwamnatin Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga Sarkin Musulmi kan rasuwar Sardaunan Sakkwato

Ɗan Takara na Shugaban Ƙasa na ADC Atiku Abubakar Ya Yi Ta’aziyya Ga Masarautar Bungudu Kan Harin da Aka Kai.

August 3, 2026
Next Post
KADCCAM Ta Yaba Da Shirin Dasan Itatuwa 5,000 a Kaduna

KADCCAM Ta Yaba Da Shirin Dasan Itatuwa 5,000 a Kaduna

Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

August 24, 2026
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by