• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

. Dags Bashir Bello, Abuja

Kamfanin Siminti na Dangote Cement Plc, Obajana ta gudanar da bikin Ranar Matasa ta Duniya tare da sabunta kudirinta na ci gaban matasa ta hanyar shirye-shiryen karfafa gwiwa, da kuma kara tasirin zamantakewa mai kyau.

Karanta HakananPosts

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

A cikin sanarwar da sashen yada labarai na kamfanin ya fitar, an ce taron ya jawo fiye da mahalarta 100, ciki har da Sustainability Champions, daliban horo, masu koyon aiki, ‘yan NYSC da sauran baƙi.

Taron ya zama dandali ga matasa don nuna sabbin dabaru, musayar ilimi, da binciken hanyoyin magance matsalolin dorewa da kalubalen wurin aiki.

An gabatar da jawaban da suka shafi batutuwa kamar sake amfani da kayayyaki (recycling), dorewar muhalli, da kuma hanyoyin fasaha irin su amfani da drone wajen tabbatar da tsaro a wuraren hakar ma’adinai.

Shugaban sashen kula da ma’aikata, Mista Adeniyi Azeez, ya yaba da kirkira da kwazo na mahalarta, ya kuma karfafa matasa da su ci gaba da bunkasa kwarewarsu, rungumar kirkira, da amfani da damar da za ta taimaka wajen ci gaban sana’a da rayuwa.

Shugaban sashen zamantakewa, Mista Ademola Adeyemi, ya jaddada muhimmancin shiga matasa wajen gina makoma mai dorewa.

Ya bukace su da su kasance masu sha’awar tabbatar da dorewar ci gaban al’umma da jagoranci mai inganci, yana mai cewa,

“ra’ayoyin yau na iya zama mafita mai tasiri gobe.”

Shirin ya kunshi gabatar da sabbin dabaru, jawaban da suka shafi dorewa, wakoki, waƙoƙin baka, wasanni da zaman tattaunawa da suka dauki hankalin mahalarta.

An kuma nuna fim din takaitaccen tarihin ayyukan Ranar Matasa ta Duniya a baya, wanda ya kara karfafa mahalarta kan muhimmancin shiga matasa wajen kawo sauyi mai kyau.

Mahalarta sun bayyana taron a matsayin abin wahayi da tasiri, inda suka ce ya kara musu kwarin gwiwa, kwarewar magana a bainar jama’a, da kuma kudirin ci gaba da ayyukan dorewa a cikin al’ummominsu.

Sanarwar ta ce nasarar bikin Ranar Matasa ta Duniya 2026 ta nuna kudirin Dangote Cement Plc wajen karfafa matasa, kirkira da ci gaba mai dorewa.

An kara da cewa taron ya tabbatar da cewa idan aka samar wa matasa da dandali da karfafa gwiwa, za su iya kirkirar mafita masu amfani kuma su zama masu bayar da gudummawa wajen gina makoma mai dorewa.

Previous Post

KADCCAM Ta Yaba Da Shirin Dasan Itatuwa 5,000 a Kaduna

Next Post

Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

Related Posts

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026
Kasuwanci

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Auto Draft
Kasuwanci

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote
Kasuwanci

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

October 4, 2026
Dangote: Ci Gaban Tattalin Arzikin Najeriya Ya Danganta da Ƙara Samar da Kayayyaki a Cikin Gida.
Kasuwanci

DANGOTE: ƘARFAFA ƘERA KAYAN AMFANI A CIKIN ƘASA ITA CE HANYAR SAMUN ƘARFIN TATTALIN ARZIKI MAI DOREWA A NIJERIYA

October 4, 2026
Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano
Kasuwanci

Mambobin Ƙungiyar MAN Sun Yi Cincirindo a Rumfar Dangote Domin Neman Bayani Kan IPO na Matatar Mai a Taron AGM na Kano

September 25, 2026
Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri
Kasuwanci

Kamfanin Siminti na Dangote Ta Fara Amfani da Fasahar AI da Telematics Don Ƙarfafa Tsaron Sufuri

June 7, 2026
Next Post
Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin