• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Kwanaki Biyu Domin Hutun Sallah

Daga Bashir Bello

March 17, 2026
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Kwanaki Biyu Domin Hutun Sallah
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Alhamis, 19 ga Maris da Juma’a, 20 ga Maris 2026 a matsayin ranakun hutu domin bikin Eid-ul-Fitr, wanda ke nuna ƙarshen watan Ramadan mai tsarki.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin Tarayya cikin wata sanarwa dauke da sa hannun Dr Magdalene Ajani, Babban Sakatare a ma’aikatar, wanda aka fitar a ranar Talata.

Karanta HakananPosts

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

Ministan Ya yi fatan alheri tare da taya murna ga al’ummar Musulmi bisa kammala azumin watan Ramadan cikin nasara, tare da kira da su ci gaba da riƙe kyawawan dabi’u na ƙauna, karamci, zaman lafiya, haƙuri, da sadaukarwa da aka jaddada a cikin watan mai tsarki.

Haka kuma ya yi kira ga ‘yan Najeriya su yi amfani da wannan lokacin biki wajen roƙon Allah ya ci gaba da ba wa ƙasar zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaba.

Ya tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya tana da cikakken niyya wajen ƙarfafa haɗin kan ƙasa da zaman lafiya tsakanin ‘yan Najeriya.

Ministan yayi Kira ga jama’a su yi bikin cikin natsuwa tare da taimaka ma Masu buƙata a cikin al’umma.

Previous Post

NNPC Ta Samu Amincewar Shugaban Ƙasa Kan Zuba Jari Na Dala Biliyan 20 A Aikin Bonga Deepwater

Next Post

SAKON FATAN ALKHAIRI NA EID AL-FITR

Related Posts

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI
Labarai

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci

July 10, 2026
Gwamna Yusuf Ya Lashe Lambar Yabo Ta Ƙungiyar Matasa Lauyoyin Arewa

RUNDUNAR YAN SANDAR JIHAR KADUNA SUN YI ALLAH WADAI DA KISAN GILLA DA AKAYI MA WASU MATAFIYA, SUN KAMA MUTUM 6 KAN KASHE MUTUM 2 MARASA LAIFI

July 9, 2026
Next Post
SAKON FATAN ALKHAIRI NA EID AL-FITR

SAKON FATAN ALKHAIRI NA EID AL-FITR

SAKON TAYA MURNAR SALLAR IDI DAGA KASUWANCINDUNIYA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by