• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Mai da Iskar Gas

NNPC Ta Samu Amincewar Shugaban Ƙasa Kan Zuba Jari Na Dala Biliyan 20 A Aikin Bonga Deepwater

Daga Bashir Bello, Abuja

March 10, 2026
in Mai da Iskar Gas
Reading Time: 2 mins read
0
NNPC Ta Samu Amincewar Shugaban Ƙasa Kan Zuba Jari Na Dala Biliyan 20 A Aikin Bonga Deepwater
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Kamfanin NNPC Limited ya samu amincewar Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu GCFR, kan wani muhimmin shirin Bunkasa tattalin arziki da zai kawo zuba jari na kasar waje har Dala Biliyan 20 a aikin Bonga Southwest Aparo (BSWA) deepwater.

Wannan mataki ya zama babbar nasara ga ƙoƙarin Najeriya na jawo manyan jarin duniya da kuma hanzarta ci gaban tattalin arziki mai ɗorewa.

Karanta HakananPosts

Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Bunkasa Samar da Mai – NNPC

NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland

Ƙimar Makamashin Najeriya a Bayyane Yake, in ji Shugaban NNPC a CERAWeek 2026”

Hakkan na kunshe ne a wata Sanarwa dauke da sa hannun Andy Odeh
Babban Jami’in Hulɗa da Jama’a
NNPC Limited a Abuja.

A cewar Sanarwan, amincewar ta biyo bayan watanni na tattaunawa mai zurfi tsakanin NNPC Limited a matsayin mai lasisi, Hukumar Haraji ta Ƙasa (NRS), Mai Ba da Shawara na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Harkokin Makamashi, Olu Verheijen, da Shugaban Kamfanin Shell, Mr. Wael Sawan. Wannan mataki ya nuna cikakken amincewa da manufofin gwamnati da kuma ƙudirin ta na sauya tsare-tsaren tattalin arziki zuwa sakamakon da ake iya gani.

Shugaban Kamfanin NNPC Limited, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, ya bayyana cewa
“Wannan amincewa shaida ce ta jagorancin Shugaban Ƙasa, da kuma yadda NNPC ke gudanar da aiki cikin tsari da ƙwarewa wajen tsara manyan yarjejeniyoyi da ke kawo ƙima ga Najeriya. Aikin Bonga Southwest ya tsaya tsayin daka tsawon kusan shekaru ashirin, amma yau ƙarƙashin jagorancin Shugaba Tinubu da ƙoƙarin NNPC, mun karya wannan shinge.”

Aikin Bonga Southwest zai zama na farko da aka samu amincewar Final Investment Decision (FID) a fannin deepwater tun daga shekarar 2008, wanda zai dawo da matsayin Najeriya a matsayin cibiyar jarin deepwater. Sabon tsarin haraji da Shugaban Ƙasa ya amince da shi ya haɗa da ƙarin rangwamen haraji da kuma warware matsalolin yarjejeniyar 2021, wanda zai tabbatar da daidaito tsakanin ribar masu zuba jari da ƙimar ƙasa.

Ana sa ran aikin zai samar da fiye da aikin yi 5,000 kai tsaye da a kaikaice, tare da samar da gangar mai 150,000 a kowace rana da kuma gas miliyan 140 cubic feet a kowace rana bayan kammalawa. Wannan zai kawo ci gaba mai ɗorewa ga tattalin arzikin ƙasa, ƙara samun kudaden shiga, da tabbatar da tsaron makamashi ga ‘yan Najeriya.

Previous Post

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

Next Post

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Kwanaki Biyu Domin Hutun Sallah

Related Posts

Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Bunkasa Samar da Mai – NNPC
Mai da Iskar Gas

Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Bunkasa Samar da Mai – NNPC

April 9, 2026
NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland
Mai da Iskar Gas

NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland

April 8, 2026
Ƙimar Makamashin Najeriya a Bayyane Yake, in ji Shugaban NNPC a CERAWeek 2026”
Mai da Iskar Gas

Ƙimar Makamashin Najeriya a Bayyane Yake, in ji Shugaban NNPC a CERAWeek 2026”

March 24, 2026
NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025
Mai da Iskar Gas

Seplat Energy Ta Shirya Gyaran Muhimman Wuraren Samar da Iskar Gas

February 12, 2026
NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025
Mai da Iskar Gas

NNPC Ta Yi Rijistar Riba Bayan Haraji ₦5.76 Tiriliyan a Shekarar 2025

February 12, 2026
Najeriya Za Ta Yi Amfani da Gas Don Inganta Ci gaban Afirka, Ojulari
Mai da Iskar Gas

Najeriya Za Ta Yi Amfani da Gas Don Inganta Ci gaban Afirka, Ojulari

February 3, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Kwanaki Biyu Domin Hutun Sallah

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Kwanaki Biyu Domin Hutun Sallah

SAKON FATAN ALKHAIRI NA EID AL-FITR

SAKON FATAN ALKHAIRI NA EID AL-FITR

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Dangote Ya Haske Manufar Masana’antar Mai na 2030, Da Sauransu, A Bikin Kasuwanci Na Nasarawa

Dangote Ya Haske Manufar Masana’antar Mai na 2030, Da Sauransu, A Bikin Kasuwanci Na Nasarawa

April 16, 2026
Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

April 15, 2026
Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

April 12, 2026
Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

April 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by