• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Mai da Iskar Gas

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC Limited) ya sanar da samun ribar ₦7.2 tiriliyan bayan cire haraji a shekarar kuɗi ta 2025,

wanda ya nuna ƙarin kashi 33 cikin 100 idan aka kwatanta da ribar ₦5.4 tiriliyan da ya samu a shekarar 2024.

September 29, 2026
in Mai da Iskar Gas
Reading Time: 2 mins read
0
0
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Kamfanin Matatar Man Fetur ya Ƙasa NNPCL ya samu kuɗaɗen shiga na ₦34.5 tiriliyan, duk da raguwar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya da kuma raguwar yawan sayar da wasu kayayyakin man fetur.

Karanta HakananPosts

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800

NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye

Matatar Dangote na Ƙara Yowan ‘Yan Najeriya Cikin Tattalin Arziƙi — Ƙungiyar MAN

Kamfanin NNPC ya bayyana cewa yawan haƙo ɗanyen mai da sauran nau’in man da ake samu tare da shi ya kai matsakaicin ganga miliyan 1.77 a kowace rana, wanda shi ne mafi girma cikin shekaru biyar.

Waɗannan bayanai na ƙunshe ne a cikin sanarwar manema labarai da Andy Odeh, Babban Jami’in Sadarwa na Kamfanin NNPC Limited ya sanyawa hannun kuma ya rabawa manema labarai a Abuja.

Haka kuma sanarwan ya tabbatar da cewa samar da iskar gas ya kai ƙafa biliyan 7.2 a kowace rana, matakin da ba a samu irinsa ba cikin shekaru uku.

Kamfanin ya kuma sanar da ƙarin kuɗin rabon hannun jari zuwa ₦5.8 tiriliyan, wanda ya ƙaru da kashi 35 cikin 100.

A ɓangaren ayyukan more rayuwa, kamfanin ya kammala aikin babban layin bututun iskar gas na Ajaokuta zuwa Kaduna zuwa Kano mai tsawon kilomita 623, tare da kammala aikin tsallakawa ta Kogin Neja.

Haka kuma, ya ƙaddamar da tashar auna iskar gas ta ANOH-OB3, yayin da aikin masana’antar sarrafa iskar gas ta ANOH ke gab da fara aiki.

Kamfanin ya kuma sayi manyan motocin dakon kaya 500 masu the amfani da iskar gas mai matsewa (CNG), tare da ɗaukar matakan gyara harkokin matatun mai.

A fannin ma’aikata, NNPC ya bayyana cewa ya ɗauki ma’aikata 1,023 masu cikakken aiki a shekarar 2025, ciki har da sama da waɗanda suka kammala karatu 1,000 da suka samu horo na shekara guda kafin fara aiki.

Kamfanin ya kuma bayyana cewa mata sun kai kashi 23 cikin 100 na shugabannin sa, idan aka kwatanta da matsakaicin kashi 17 cikin 100 a masana’antar mai da iskar gas.

A ɓangaren taimakon al’umma da muhalli kuwa, an gudanar da tiyatar ido ga mutane 6,028, tare da dasa bishiyoyi 80,000.

Babban Daraktan Gudanarwa na NNPC Limited, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, ya bayyana cewa nasarorin shekarar 2025 sun nuna muhimmancin ingantaccen gudanarwa, ƙara yawan samar da mai da kuma saka hannun jari a ma’aikata da kayayyakin aiki.

Kamfanin ya kuma bayyana aniyarsa ta kai yawan haƙo ɗanyen mai ganga miliyan biyu a kowace rana nan da shekarar 2027, sannan ganga miliyan uku nan da shekarar 2030, tare da samar da ƙafar iskar gas biliyan 12 a kowace rana zuwa shekarar 2030.

NNPC ya kuma bayyana shirin tattara jarin dalar Amurka biliyan 60 a sassan hako mai, sarrafa iskar gas da rarraba kayayyakin man fetur nan da shekarar 2030.

Previous Post

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800

Next Post

Dangote Ya Dauki Nauyin Bikin Baje kolin Kasuwanci Na Abuja

Related Posts

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800
Mai da Iskar Gas

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800

September 26, 2026
NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye
Mai da Iskar Gas

NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye

September 14, 2026
Matatar Dangote na Ƙara Yowan ‘Yan Najeriya Cikin Tattalin Arziƙi — Ƙungiyar MAN
Mai da Iskar Gas

Matatar Dangote na Ƙara Yowan ‘Yan Najeriya Cikin Tattalin Arziƙi — Ƙungiyar MAN

September 13, 2026
KamfaninNNPC Retail Ta Ƙaddamar da Tashar Mai ta Zamani Mai Aiki da Kanta a Abuja
Mai da Iskar Gas

KamfaninNNPC Retail Ta Ƙaddamar da Tashar Mai ta Zamani Mai Aiki da Kanta a Abuja

September 11, 2026
Mai da Iskar Gas

Kamfanin NNPC Limited ta yaba wa NDLEA kan cafke wata mota mai ɗauke da miyagun ƙwayoyi

September 8, 2026
Matatar Dangote Na Nazarin Takaita Sayar da Mai Ga Masu Shigo da Fetur Saboda Damuwar Inganci
Mai da Iskar Gas

Matatar Dangote Na Nazarin Takaita Sayar da Mai Ga Masu Shigo da Fetur Saboda Damuwar Inganci

August 31, 2026
Next Post
Dangote Ya Dauki Nauyin Bikin Baje kolin Kasuwanci Na Abuja

Dangote Ya Dauki Nauyin Bikin Baje kolin Kasuwanci Na Abuja

Idi Hong: IPO na Matatar Dangote Yana Bunkasa Tattalin Arzikin Alumma.

Idi Hong: IPO na Matatar Dangote Yana Bunkasa Tattalin Arzikin Alumma.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin