• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Uncategorized

Kamfanin NNPC Ta Sanya Hannu Kan Yarjejeniya Don Fara Aiki da Faɗaɗa Masana’antar Mai ta Warri da Port Harcourt

Daga Bashir Bello, Abuja

May 4, 2026
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0
Kamfanin NNPC Ta Sanya Hannu Kan Yarjejeniya Don Fara Aiki da Faɗaɗa Masana’antar Mai ta Warri da Port Harcourt
0
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Karanta HakananPosts

An Buɗe Kasuwar Baje-Koli ta Duniya karo na 47 a Kaduna; shuwagabannin gwamnati, masana’antu, da na kasuwanci sun yi kira da a fassara sauye-sauyen tattalin arziki da ake yi a Najeriya zuwa ga samun nasarori na zahiri

Saƙon Gaisuwa daga Kasuwanduniya.com

Photo News

Babban Shugaban Kamfanin NNPC Ltd, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, tare da Shugaban Sanjiang Chemical Company, Mista Guan Jianzhong (hagu), da Shugaban Xinganchen (Fuzhou) Industrial Park Operation and Management Co. Ltd, Mr. Bill Bi (dama), suna sanya hannu kan Yarjejeniya (MoU) domin yin haɗin gwiwa kan Technical Equity Partnership (TEP) don taimakawa Wurin  kammala da kuma gudanar da masana’antar mai ta Port Harcourt da Warri, a birnin Jiaxing, China, ranar Alhamis, 30 ga Afrilu, 2026

Kamfanin NNPC Ltd ya sanya hannu kan Yarjejeniya (MoU) tare da kamfanonin Sin guda biyu, Sanjiang Chemical Company Limited da Xingcheng (Fuzhou) Industrial Park Operation and Management Co. Ltd, domin yin haɗin gwiwa ta hanyar haɗin gwiwar fasaha da hannun jari (Technical Equity Partnership – TEP) don kammala da gudanar da masana’antar mai ta Port Harcourt da Warri. 
‎
‎An sanya hannu kan yarjejeniyar ne ta hannun Babban Shugaban Kamfanin (GCEO) na NNPC Ltd, Injiniya Bashir Bayo Ojulari; Shugaban Sanjiang Chemical Company, Guan Jianzhong; da Shugaban Xinganchen (Fuzhou) Industrial Park Operation and Management Co. Ltd, Bill Bi, a birnin Jiaxing, China, ranar Alhamis, 30 ga Afrilu, 2026. 
‎
‎Hakkan na kunshe ne a wata Sanarwa dauke da sa hannun Andy Odeh Babban Jami’in Hulɗa da Jama’a na NNPC Ltd. 
‎
‎A cewar Sanarwan, Tsarin haɗin gwiwar zai ƙunshi kammala sauran ayyuka a masana’antu biyu, tare da gudanar da su da kuma kula da su domin cimma ingantaccen aiki mai dorewa. Ana shirin faɗaɗa da sabunta masana’antu domin samar da kayayyaki masu tsafta da riba. Haɗin gwiwar na iya ƙunsar faɗaɗa ƙarfin petrochemical na masana’antu da kuma amfani da iskar gas da damar kasuwancin downstream ta hanyar kafa cibiyoyin masana’antu masu dogaro da gas. 
‎
‎Da yake jawabi bayan sanya hannu, GCEO na NNPC Ltd, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, ya bayyana yarjejeniyar a matsayin babban ci gaba, bayan fiye da watanni shida na tattaunawa tsakanin ƙungiyoyin fasaha da na gudanarwa na NNPC da abokan haɗin gwiwar Sinawa, Sanjiang da Xinganchen. 
‎
‎Ya ce: “Dukkan ɓangarorin sun gane damar da za ta kawo riba mai dorewa ga kadarorin masana’antar mai na NNPC a Najeriya, da kuma muhimmancin haɗin gwiwa don samun nasara.” 
‎
‎Ojulari ya ƙara da cewa yarjejeniyar mataki ne mai muhimmanci a tafiyar neman abokan haɗin gwiwar fasaha da hannun jari domin sake farfado da kuma faɗaɗa masana’antar NNPC, tare da binciken damar petrochemical da masana’antu masu dogaro da gas. 
‎
‎Yarjejeniyar ta nuna niyyar ɓangarorin wajen ci gaba da tattaunawa cikin gaskiya, tare da samun cikakken tsare-tsare da za su biyo bayan samun amincewa da hukuma.

Previous Post

Sabuwar guguwar haɗin kai da ci gaba ta shigo Zaria

Next Post

Brig Janar Sulaiman Mai Kano Ya Bayyana Aikin Tantancewa na APC a Matsayin Nasara

Related Posts

An Buɗe Kasuwar Baje-Koli ta Duniya karo na 47 a Kaduna; shuwagabannin gwamnati, masana’antu, da na kasuwanci sun yi kira da a fassara sauye-sauyen tattalin arziki da ake yi a Najeriya zuwa ga samun nasarori na zahiri
Kasuwanci

February 8, 2026
Saƙon Gaisuwa daga  Kasuwanduniya.com
Uncategorized

Saƙon Gaisuwa daga Kasuwanduniya.com

December 25, 2025
Photo News
Hotuna masu ban Sha’awa

Photo News

November 30, 2025
Next Post

Brig Janar Sulaiman Mai Kano Ya Bayyana Aikin Tantancewa na APC a Matsayin Nasara

Kamfanin NNPC Ta Mika Na’urar MRI Mai Ƙarfi N1.5 Tesla Ga Asibitin Nnewi, Don Faɗaɗa Binciken Cuta a Kudu maso Gabas

Kamfanin NNPC Ta Mika Na’urar MRI Mai Ƙarfi N1.5 Tesla Ga Asibitin Nnewi, Don Faɗaɗa Binciken Cuta a Kudu maso Gabas

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Auto Draft

Sabuwar Manufar Tsaron Hanyoyin Motar Dangote Na Haifar Da Kyakkyawan Sakamako In Ji Hukumar FRSC

May 26, 2026
Musa Yusuf Garba AIG- Shi Yafi Dacewa Da Zaman Gwamnan Jihar Zamfara

Musa Yusuf Garba AIG- Shi Yafi Dacewa Da Zaman Gwamnan Jihar Zamfara

May 25, 2026
Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

Jihar Neja Na Neman Kamfanin Dangote Don Binciken Man Fetur a Yankin Bida

May 24, 2026
Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

May 23, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by