• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Brig Janar Sulaiman Mai Kano Ya Bayyana Aikin Tantancewa na APC a Matsayin Nasara

Daga Bashir Bello, Abuja

May 13, 2026
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
0
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp
Sanata, Tijjani Kaura

Ɗan takar Sanata na Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai fafutuka daga Bauchi ta Kudu, Brigadier Janar Abubakar Sulaiman Mai Kano (Mai Ritaya), ya yaba wa shugabancin jam’iyyar bisa samar da yanayi mai kyau ga ‘yan takara su shiga zaɓen fidda gwani mai zuwa.

Brig. Janar Sulaiman Mai Kano (Mai Ritaya) ya bayyana godiyarsa ne yayin da yake zantawa da manema labarai jim kaɗan bayan ya kammala tantancewa cikin nasara a hannun kwamitin tantancewa a Abuja.

Karanta HakananPosts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya

Tsohon babban jami’in sojan, ya bayyana aikin tantancewa a matsayin nasara, yana mai cewa jam’iyyar ta cancanci yabo bisa baiwa dukkan ‘yan takara damar siya da mika fom ɗinsu kafin su gabatar da kansu a gaban kwamitin tantancewa.

Ya jaddada muhimmancin haɗin kai tsakanin mambobi da ‘yan takar APC, yana mai cewa ana buƙatar haɗin kai domin tabbatar da jam’iyyar ta samu galaba mai girma a zaɓen 2027.

Mai Kano ya ƙara yin kira ga ‘yan takara da masu ruwa da tsaki da su karɓi sakamakon zaɓen fidda gwani.

Previous Post

Kamfanin NNPC Ta Sanya Hannu Kan Yarjejeniya Don Fara Aiki da Faɗaɗa Masana’antar Mai ta Warri da Port Harcourt

Next Post

Kamfanin NNPC Ta Mika Na’urar MRI Mai Ƙarfi N1.5 Tesla Ga Asibitin Nnewi, Don Faɗaɗa Binciken Cuta a Kudu maso Gabas

Related Posts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara
Siyasa

November 21, 2026
Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi
Siyasa

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

November 21, 2026
An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya
Siyasa

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya

November 14, 2026
An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa

November 4, 2026
ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

October 3, 2026
YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

August 11, 2026
Next Post
Kamfanin NNPC Ta Mika Na’urar MRI Mai Ƙarfi N1.5 Tesla Ga Asibitin Nnewi, Don Faɗaɗa Binciken Cuta a Kudu maso Gabas

Kamfanin NNPC Ta Mika Na’urar MRI Mai Ƙarfi N1.5 Tesla Ga Asibitin Nnewi, Don Faɗaɗa Binciken Cuta a Kudu maso Gabas

Amina Rafindadi Ta Shigo da Sabon Salon Taimakon Alumma a Siyasar Katsina ta Tsakiya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

NASCON Za Ta Gabatar Da Sabbin Kayan Dandano Na Dangote A Bikin Baje Kolin Kasuwanci Ta Kano Na 2026

November 26, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ta Ƙara Matakan Kiyaye Hadurra A Hanya

November 25, 2026

Ba Wani Kudin Daya Bace Ko Ba A Biya Ba Ko Ba A Lissafa Shi Ba – NNPC Ta Yi Karin Bayani

November 25, 2026
NNPC Ta Lashe Kyautar Duniya Ta Ƙungiyar WBA Bisa Kyawawan Ayyukanta A Fannin Sayar da Man Fetur

November 22, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin