• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya

November 14, 2026
in Siyasa
Reading Time: 3 mins read
0
An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya
0
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga; BASHIR BELLO,  Majalisa Abuja.

DAN Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Nasarawa da Toto daga Jihar Nasarawa a Majalisar Tarayya ta goma, Qs Ari Muhammad Abdulmumini Mniqs, Shattiman Nasarawa Makama Dogo, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta sanya mulkin Sarautun Gargajiya a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya.

Karanta HakananPosts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa

Honarabul qs Muhammad Abdulmumini Mniqs, wanda ya kasance Shugaban kwamitin Sarautun Gargajiya, ya bayyana hakan ne yayin zantawa da manema labarai a ofishinsa dake da ke garin Abuja.

Ya kara da cewa yin hakan wata dama ce ga mulkin Sarautun Gargajiya da kuma al’ummar Kasar baki daya domin ba karamin mahimmanci gare su ba, kana suna taimakawa wajen dakile wasu manyan abubuwa.

Acewar sa, Ita mulkin Sarautar Gargajiya wata al’amari ce wacce ta fi sunan Kasar Najeriya dadewa, sannan idan aka bari suka cire hannun su a cikin alamura, toh ba karamin tashin hankali za a iya fiskanta ba a wasu wuraren da dama ba.

Shugaban kwamitin ya cigaba da cewa ta kasu kashi biyu domin akwai wadanda su ‘ya’yan gidan sarauta ne wanda a jini Allah Ya yi musu albarka kuma Ya basu amanar al’umma da ake musu wannan rawunan.

Sannan akwai mutanen da su ka yi fice wajen bada gudunmuwar su da alkhairai a cikin al’umma wanda hakan ya kan sa iyayen kasa su zakulo su domin su zo kusa da su saboda su cigaba da bada wannan gudunmuwar tare da sarauta na musamman don ya karfafa su a kan abin da suke.

Ya ce, “a kan basu sarauta kamar na wakili, Jarumi, ko Sarkin yaki da makamancin su wanda daga cikin haka yawanci jajircewarsu da gudunmuwa shi ya ke saka a neme su ko a kawo su don ayi musu wannan sarautar.

“Kamar mutumin da ya yi fice da kulawa a yankin sa wajen hidimtawa al’umma, ana kwadaita masa da samun sarautar Sardauna saboda mutum ne mai kima, karamci da daraja domin yadda yake da son al’umma ba tare da nuna banbanci ba don nasabar addini ko yare ba.

Hakazalika, hakan za ta kara cigaba da samar da hadin kai da zumunci tsakanin al’ummar da ba yaren suko addinin su daya ba, amma kasancewar su a karkashin shugabanci na Sarautu wacce ta rike al’ada na Gargajiya, toh za ta haɗa Jama’a da kuma dinke zumunci baki daya.

“kwai masaniyar cewa akwai wasu mutane da dama da aka yi musu nadin sarauta a wurare da dama wadanda ba yankinsu ba ne, kamar yan Majalisun da aka yi musu a Jihar Sokoto wadanda ba Yan Arewa ba ne kuma ba musulmai ba, toh amma da yake al’amari ne irin na gadon gidan Sarki da karamci da karramawa don haka kowa nasu ne wanda hakan kan sa mutane su kalli Kasar Najeriya a matsayin kasa daya wanda hakan zai iya sa ya hidimtawa wannan yankin da aka bashi sarautar don nuna jindadin sa da godiya.” Inji Shi

Honarabul qs Muhammad Abdulmumini Mniqs, ya kara da cewa daga cikin wasu ya’yan sarakuna, su kan su ba su sarauta da ake ana kara fito da su wajen ne don al’umma su kara gane su kuma a kara musu kuzarin da suke da shi, domin ya kara basu nagarta a lamarinsu saboda su tabbatar da cewa wannan kujerar da su ka yi gadone kuma ga shi iyayen su sun dora su a kan wata turba wacce za ta taimaka musu a rayuwa ko bayan ba iyayen su.

Acewar sa, wannan kwamitin ta Sarautun Gargajiya ita ce ta farko a tarihin Majalisar Tarayya a karkashin shugabanci Kakakin Majalisar, Abbas Tajudeen kuma ya dorata a hannun su bisa amana a kan yadda za a tafiyar da ita, kuma daga cikin bukatun sa shi ne ta yaya za a yi Sarautar Gargajiya ta samu shiga cikin kundin tsarin mulkin Najeriya.

“Hakan ya sanya wannan kwamitin ta Sarautun Gargajiya ta zagaya fadin Kasar don ganawa da Iyayen kasa wanda suka nuna cewa sun san aikin su da hidimar su zuwa ga talakawansu amma suna bukatar Gwamnati ta san da wannan aikin kuma ta ingantaci a gwamnatance ta hanyar mayar da su a kan tsarin da suke ada wanda suke zartar da hukuncin su don wasunsu sojoji ne, likitoci da farfesoshi shi ne amma suka bar ayyukan su don su raya mulkin Sarautun su na Gargajiya saboda raya tarihi.

“Duk inda bako ya kai ya kawo, babu tsari mai daɗi irin na Sarautun Gargajiya wanda idan kazo gari Sarkin yana nan a fada tare da madakinsa da dakaci da suke gudanar da ayyukansu, haka a wajen gari inda masu unguwanni da dakaci ke shugabanci wanda hakan ke sa a samarwa duk wani bako mazauni.

“Don haka muna kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ba su wannan damar domin ba karamin mahimmanci gare shi ba, saboda suna taimakawa wajen tsaro da kuma kiyaye hakki tsakanin manoma da makiyaya domin idan aka bari suka cire hannun su a cikin alamura, toh ba karamin tashin hankali za a iya fuskanta ba a wasu wuraren da dama ba.” Inji Dan Majalisar kuma Shattiman Nasarawa Makama Dogo

Previous Post

Makon Ɗorewa: Kamfanin Simintin Dangote Na Obajana Ta Tallafawa Ƙananan Masana’antu Da Yan Kasuwa

Next Post

NNPC Ta Tabbatar Da Tashin Gobarar A Wani Gidan Mai Da Ke Jihar Legas

Related Posts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara
Siyasa

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara

November 21, 2026
Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi
Siyasa

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

November 21, 2026
An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa
Siyasa

An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa

November 4, 2026
ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027
Siyasa

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

October 3, 2026
YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Next Post

NNPC Ta Tabbatar Da Tashin Gobarar A Wani Gidan Mai Da Ke Jihar Legas

Shugabannin Masana’antu Sun Yabawa Dangote Kan Tasirin Noma A Afirka

Shugabannin Masana'antu Sun Yabawa Dangote Kan Tasirin Noma A Afirka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
NASCON Za Ta Gabatar Da Sabbin Kayan Dandano Na Dangote A Bikin Baje Kolin Kasuwanci Ta Kano Na 2026

NASCON Za Ta Gabatar Da Sabbin Kayan Dandano Na Dangote A Bikin Baje Kolin Kasuwanci Ta Kano Na 2026

November 26, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ta Ƙara Matakan Kiyaye Hadurra A Hanya

Kamfanin Simintin Dangote Ta Ƙara Matakan Kiyaye Hadurra A Hanya

November 25, 2026

Ba Wani Kudin Daya Bace Ko Ba A Biya Ba Ko Ba A Lissafa Shi Ba – NNPC Ta Yi Karin Bayani

November 25, 2026
NNPC Ta Lashe Kyautar Duniya Ta Ƙungiyar WBA Bisa Kyawawan Ayyukanta A Fannin Sayar da Man Fetur

NNPC Ta Lashe Kyautar Duniya Ta Ƙungiyar WBA Bisa Kyawawan Ayyukanta A Fannin Sayar da Man Fetur

November 22, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin