• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Mai da Iskar Gas

Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Bunkasa Samar da Mai – NNPC

April 9, 2026
in Mai da Iskar Gas
Reading Time: 1 min read
0
Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Bunkasa Samar da Mai – NNPC
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja.

Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPC) ya bayyana cewa samar da danyen mai ya ƙaru sosai sakamakon ingantaccen tsaro na bututun mai a yankin Niger Delta.

Karanta HakananPosts

Makon Makamashi NOG 2026: Jagorancin Sauyi na Ojulari Ya Daga NNPC zuwa Haske na Nahiya

NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI

NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta

Shugaban Kamfanin NNPC, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, ya ce an samu ƙaruwa daga mafi ƙarancin samarwa na ganga 960,000 a rana a shekarar 2022 zuwa matsakaicin ganga miliyan 1.71 a rana, tare da kololuwa na ganga miliyan 1.84 a shekarar 2025.

Hakkan na kunshe ne a wata Sanarwa dauke da sa hannun Andy Odeh Jami’in Hulda da Jama’a na NNPC Limited.

Acewar Sanarwa, Ojulari ya bayyana haka a taron Majalisar Dokoki kan Tsaron Bututun Mai da aka gudanar a Abuja. Ya ce nasarar ta samo asali ne daga tsarin tsaro na haɗin gwiwa wanda ya haɗa da daidaiton manufofin gwamnati, tattara bayanan sirri, amfani da sojoji, kulawar hukumomin doka, haɗin gwiwar masana’antu, da kuma tsaron al’umma.

Ya jaddada cewa nasarar da aka samu wajen dakile satar mai da lalata bututun mai ta dawo da kwarin gwiwar masu zuba jari a fannin mai da iskar gas na ƙasa.

A jawabinsa, Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, wanda Sanata Jimoh Ibrahim ya wakilta, ya bukaci ƙarin haɗin gwiwa tsakanin hukumomi da masu ruwa da tsaki domin ci gaba da samarwa. Haka kuma, Kakakin Majalisar Wakilai, wanda Jagoran Majalisa, Hon. (Prof.) Julius Ihonvbere ya wakilta, ya bukaci a tabbatar da adalci da daidaito wajen tantance ci gaban da aka samu.

Taron ya samu halartar manyan jami’an tsaro da suka haɗa da Shugaban Sojojin Ƙasa, Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Darakta Janar na DSS, Kwamandan NSCDC, da kamfanonin tsaro masu zaman kansu.

Previous Post

Dubban Matasa daga Bauchi Sun Mamaye Taron NYA don Nuna Goyon Baya

Next Post

An Yabawa Marigayi Khalifa Baba Ahmed yayin da DITV ta Lashe Lambar Yabo mai Daraja a Fannin watsa Shirye-Shirye.

Related Posts

Makon Makamashi NOG 2026: Jagorancin Sauyi na Ojulari Ya Daga NNPC zuwa Haske na Nahiya
Mai da Iskar Gas

July 9, 2026
NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI
Mai da Iskar Gas

NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI

July 7, 2026
NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta
Mai da Iskar Gas

NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta

July 7, 2026
NNPC Limited Ta Zamo Cibiyar Jan Hankali a Bikin Cika Shekaru 25 na NOG Energy Week 2026
Mai da Iskar Gas

NNPC Limited Ta Zamo Cibiyar Jan Hankali a Bikin Cika Shekaru 25 na NOG Energy Week 2026

July 6, 2026
Kamfanonin NNPC da TotalEnergies Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Hanzarta Rage Fitar da Gas ɗin Methane Ta Hanyar Fasahar Zamani
Mai da Iskar Gas

Kamfanonin NNPC da TotalEnergies Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Hanzarta Rage Fitar da Gas ɗin Methane Ta Hanyar Fasahar Zamani

June 17, 2026
Kamfanin NNPC Da Jami’an Tsaro Sun Kai Samame Wurin Masu Satan Bututun Mai A Abuja, Sun Kama Wadanda Ake Zargi
Mai da Iskar Gas

Kamfanin NNPC Da Jami’an Tsaro Sun Kai Samame Wurin Masu Satan Bututun Mai A Abuja, Sun Kama Wadanda Ake Zargi

June 11, 2026
Next Post

An Yabawa Marigayi Khalifa Baba Ahmed yayin da DITV ta Lashe Lambar Yabo mai Daraja a Fannin watsa Shirye-Shirye.

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by