• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa

November 4, 2026
in Siyasa
Reading Time: 3 mins read
0
An karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Da Lambar Yabo Ta Girmamawa
0
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga; BASHIR BELLO, Majalisa Abuja

Karanta HakananPosts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya

ƘUNGIYAR ‘Yan Jarida ta Najeriya Masu Kawo Labarai dake Majalisar kasa, sun karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta kasa, Sanata Bara’u Jibrin da lambar yabo ta girmamawa a bisa irin irin kokarin da ya ke a Majalisar.

Sanata Bara’u Jibrin wanda ya kasance a Majalisar tun a shakarar 2003 daga shiyyar Kano ta Arewa, Kungiyar ta karrama shi ne a ranar talata a ofishinsa da ke Majalisar Abuja, kasantuwarsa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa wanda ba a taba samun mai yiwa al’umma hidima irin sa.

Shugaban ƙungiyar manema labarai ta Majalisar Dattawa, Kwamared Taye Adewale, ya tabbatar da hakan yayin da yake karanta matsayin Sanata Barau Jibrin yayin gabatar da kyautar a Abuja.

Ya ƙara da cewa cikin watanni 14 da suka gabata, wato daga watan Yuni na 2023 zuwa wannan watan Nuwamba na 2026, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Barau ya ɗauki nauyin kudirori arba’in da takwas 48, wanda a yanzu ake saran zai cika ya zama arba’in da tara 49 a yau ranar laraba domin zai fito da wani muhimmin kudiri don gyara fannin noma gaba ɗaya.

Kudurori 48 da Sanata Barau Jibrin ya gabatar sun sanya ya zama sanata mafi girma a yanzu kuma ɗaya daga cikin sanatoci 109 masu daraja, wanda hakan ya yi nuni da cewa kudurorinsa sun zama mafi girman adadin kudirori da wani daga cikin magabatansa ya taɓa daukar nauyin gabatarwa.”

Taye ya kara da yin waiwayawa kan cewa tun daga ranar 3 ga Yunin 1999 lokacin da aka ƙaddamar da majalisar dokoki ta huɗu zuwa yanzu, ‘yan Najeriya biyar fitattu sun riƙe wannan muƙamin kuma sun yi aiki amma idan aka kwatanta da kimantawa, ƙungiyar manema labarai ta majalisar dattawa tana ganin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na yanzu, Sanata Barau Jibrin a matsayin wanda ya fi yin fice a aikinsa.

Da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa dake Majalisa a garin Abuja, Sanata Bara’u Jibrin ya mika godiyarsa ga Allah da ya ba su ikon zartar da ayyukan da su ke gudarnarwa tare da kokarin da yiwa mutanen su hidima a bisa Zaben da aka yi musu a lokuta daban-daban domin su wakilci al’ummar su.

Ya kara da nuna farin cikinsa ba wai don karramawar da aka yi masa ba, face sai don ace mutane suna lura da irin ayyukan da su ke yi wanda ada a tunanin wasu mutane shi ne idan dan Arewa yazo Majalisa, ana masa kallon cewa dan rakiya ne don ana ganin kamar suna da rauni a kan wasu abubuwan da ake yi a Kasar.

Ya ce, “Magabata irin su Malam Aminu Kano, Ahmadu Bello Sardauna da Tafawa Balewa sun taka rawa mahimmiya a lokutan da su ke shugabanci a wannan kasa wanda daga bisani an samu irin su Abubakar Rima da Balarabe Musa da sauran su, toh amma akwai wannan tunani na cewar ba a kokari kamar yadda ya dace idan aka ɗauki irin wannan shugabanni wadanda suka yi gwagwarmaya a kan hakkoki na mutane da kuma Najeriya baki daya.

“Ina godewa da Yasa na shigo nan kuma har Yasa gashi na taka rawa gwargwado na ganin cewa nayi abun da za a karramani kan cewa na fi kowani Mataimakin Shugaban Majalisa tun da aka dawo da tsarin demokoradiyya tun daga farin farkon jamhuriya ta hudu har kawo yanzu.

“Toh wannan abun farin ciki ne kuma abu ne wanda kusan nace kamar ana cewa mun san kana kokari amma ka kara kaimi, ya zamana ba shi kenan ba ko ma yafi hakan, kar ya zama a baya bana kokari kamar yadda na taka har Allah Yasa aka yi mun wannan kambu na karramawar.

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan, ya ci gaba da bayanin cewa wannan ya zama izina ga sauran matasan mu da sauaran wakilai domin su yi koyi da irin wannan tsarin domin su tun da su ka zo aiki kawai su ke ka’in da na’in.

Acewar sa, babu shakka wadanda su ka yi wannan aikin karramawar ba ma mutanen su na Arewa ba ne domin yarbawa ne da Igbo da wasu Yan sashe na kudancin Kasar kuma sun gano cewa shi ne ya fi kowa cancanta daga cikin wadannan shigabanni da suka gabata a lokuta daban-daban a wannan kujera.

“Ina godiya ga su wadannan mutanen da su ka karramani da su wadanda suka zabe ni kana su ke karramani. Kuma ina godiya ga sauran Yan Najeriya da sanatoci abokan aikina da suke ba ni goyon baya a bisa wannan mukami.

“Kuma in Sha Allahu, zan cigaba da kokarin ganin cewa an yi abun da ya dace wanda da ma a kullum wannan shi ne aikin da mu ke na tabbatar da an yi abun da ke gaban mu da abun da Kasar mu baki daya za ta cigaba kuma Jihohin mu da Arewa zasu karu da kuma mazabata ta Jihar Kano.” Inji Sanata Bara’u Jibrin

Previous Post

Dalibai 80 Sun Ci gajiyar Shirin Kamfanin Simintin Dangote

Next Post

KMedics Ta Gudanar Da Taron Wayar da Kan Jama’a Kan Cutar Ciwon Nono

Related Posts

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara
Siyasa

Abubuwa 4 Ne Su Ka Saka Ni Tsayawa Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya – Dakta Sankara

November 21, 2026
Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi
Siyasa

Duk Gwamnonin Da Ke Hana Filin Taron Siyasa Yankan Rake Ne – Sanata Ningi

November 21, 2026
An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya
Siyasa

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Sanya Sarautun Gargajiya A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya

November 14, 2026
ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027
Siyasa

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

October 3, 2026
YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Next Post
KMedics Ta Gudanar Da Taron Wayar da Kan Jama’a Kan Cutar Ciwon Nono

KMedics Ta Gudanar Da Taron Wayar da Kan Jama'a Kan Cutar Ciwon Nono

NNPC Ta Tabbatar Da Sufurin Iskar Gas Na Gudana Ba Tare Da Wata Matsala Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
NASCON Za Ta Gabatar Da Sabbin Kayan Dandano Na Dangote A Bikin Baje Kolin Kasuwanci Ta Kano Na 2026

NASCON Za Ta Gabatar Da Sabbin Kayan Dandano Na Dangote A Bikin Baje Kolin Kasuwanci Ta Kano Na 2026

November 26, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ta Ƙara Matakan Kiyaye Hadurra A Hanya

Kamfanin Simintin Dangote Ta Ƙara Matakan Kiyaye Hadurra A Hanya

November 25, 2026

Ba Wani Kudin Daya Bace Ko Ba A Biya Ba Ko Ba A Lissafa Shi Ba – NNPC Ta Yi Karin Bayani

November 25, 2026
NNPC Ta Lashe Kyautar Duniya Ta Ƙungiyar WBA Bisa Kyawawan Ayyukanta A Fannin Sayar da Man Fetur

NNPC Ta Lashe Kyautar Duniya Ta Ƙungiyar WBA Bisa Kyawawan Ayyukanta A Fannin Sayar da Man Fetur

November 22, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin