• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Kasuwanci

Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

November 18, 2025
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0
Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

Majalisa Wakilai Ta Fara Cikakken Gyara Don Karfafa Bangaren Wutar Lantarki na Najeriya

0
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello Majalisa Abuja

Karanta HakananPosts

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

Rukunin Dangote Ya Haskaka Manufar 2030 a Taron Kasuwanci na Kaduna

Kamfanin Dangote ta Bai wa Abokan Ciniki 50 Kyautar Motoci da Kudi

Majalisar Wakilai ta fara aiwatar da cikakken tsarin gyare-gyare domin farfado da bangaren wutar lantarki na kasa, da nufin samar da ingantaccen wutar lantarki da bunkasa tattalin arziki da rayuwar al’umma.

Shugaban Majalisar, Dr Abbas Tajuddeen, ne ya bayyana hakan yayin kaddamar da wani kwamitin wucin gadi da aka kafa domin bincikar yadda aka kashe kudade a bangaren wutar lantarki daga shekarar 2007 zuwa 2024.

Shugaban Wanda ya Samu wakilcin Hon. Mike Ataba, ya bayyana cewa kafa wannan kwamiti na daga cikin ajandar dokokin Majalisa ta 10, domin sa ido akan yadda ma’aikatun gwamnati da hukumomi ke gudanar da ayyukansu, da nufin inganta ayyuka da kara amincewar jama’a.

Dr Abbas Tajuddeen ya jaddada muhimmancin wutar lantarki ga rayuwar yau da kullum da ci gaban zamani.

” Najeriya dole ne ta cimma ci gaba mai dorewa ta hanyar samun wutar lantarki mai inganci ga masana’antu, makarantu, asibitoci da gidaje” Inji Hon. Abbas

Tun da farko, Shugaban Kwamitin Wucin Gadi kan Harkokin Wuta, Arc. Ibrahim Al- Mustapha Aliyu, ya bayyana cewa bangaren wutar lantarki na Najeriya ya samu gagarumin saka jari daga gwamnati da masu zaman kansu cikin shekaru ashirin da suka gabata amma duk da haka yana fuskantar kalubale masu tsanani.

Arc. Al-Mustapha ya tabbatar da cewa rikice-rikicen da ke tattare da bangaren ne suka sa Majalisar ta yanke shawarar gudanar da cikakken bincike domin tantance yadda aka aiwatar da manufofi, da kuma tantance tasirin ayyuka da shirye-shiryen da aka aiwatar a wannan
lokaci.

“Duk da cewa wasu Basu Samu zuwa ba, mun Basu kwanaki goma suzo suyi mana bayanin, Matsalar wuta ta dade tana addabar Najeriya” Inji Al-Mustapha.

“Duk Kasar da ba tada wutan lantarki babu maganar cigaba, wannan yasa Majalisar Wakilai karkashin Shugabancin Dr Abbas Tajudeen taga ya dace tayi abinda ya Kamata” Hon. Al-Mustapha yace.

Shugaban kwamitin ya jaddada muhimmancin wannan aiki da ke gabansu, inda ya sha alwashin yin aiki tare da dukkan masu ruwa da tsaki, ciki har da hukumomin gwamnati, kamfanoni masu zaman kansu, kungiyoyin farar hula da sauran’yan Najeriya masu kishin kasa, domin tabbatar da gaskiya da rikon amana.

Shima Hon. Abubakar Hassan Fulata cewa yayi Kwamitin majalisar tana da ikon gayyatar duk Masu Ruwa da tsaki a Harkokin wutan lantarki a kasarnan domin a magance matsalolin.

“Kuma duk Wanda aka gayyata baizo ba zamu Dauki matakai akansu domin muna da ikon bada izinin a kamo Mutum” Inji Fulata.

Kwamitin dai zata cigaba da zaman sauraron ba’asi daga sauran hukumomin da Basu zoba ranan laraba, ashirin da watan Nuwamba na wannan shekara Idan Allah ya kaimu.

Previous Post

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Next Post

Hasashen Dangote Mai Karfi: Dakile Yawon Neman Lafiya a Kasashen Waje da Gina Sabon Makomar Kiwon Lafiya a Najeriya

Related Posts

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka
Kasuwanci

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

February 27, 2026
Rukunin Dangote Ya Haskaka Manufar 2030 a Taron Kasuwanci na Kaduna
Kasuwanci

Rukunin Dangote Ya Haskaka Manufar 2030 a Taron Kasuwanci na Kaduna

February 16, 2026
Kamfanin Dangote  ta Bai wa Abokan Ciniki 50 Kyautar Motoci da Kudi
Kasuwanci

Kamfanin Dangote ta Bai wa Abokan Ciniki 50 Kyautar Motoci da Kudi

February 15, 2026
NDIC Ta Tabbatar da Cikakken Kariya ga Masu Ajiya a Bankuna
Kasuwanci

NDIC Ta Tabbatar da Cikakken Kariya ga Masu Ajiya a Bankuna

February 12, 2026
Taron Baje Kolin Kaduna: Masari da Shugaban KADCCIMA Sun Jaddada Muhimmancin Bunkasa Ci gaban Abubuwan Cikin Gida
Kasuwanci

Taron Baje Kolin Kaduna: Masari da Shugaban KADCCIMA Sun Jaddada Muhimmancin Bunkasa Ci gaban Abubuwan Cikin Gida

February 12, 2026
Dole Africa Ta Daidaita Tsarin Ayyuka, Dokoki da Jarin Kuɗi Don Cimma Tsaron Makamashi Inji Ojulari
Kasuwanci

Dole Africa Ta Daidaita Tsarin Ayyuka, Dokoki da Jarin Kuɗi Don Cimma Tsaron Makamashi Inji Ojulari

February 11, 2026
Next Post
Hasashen Dangote Mai Karfi: Dakile Yawon Neman Lafiya a Kasashen Waje da Gina Sabon Makomar Kiwon Lafiya a Najeriya

Hasashen Dangote Mai Karfi: Dakile Yawon Neman Lafiya a Kasashen Waje da Gina Sabon Makomar Kiwon Lafiya a Najeriya

Dangote Cement Ta Zama Mafi Bin Ka’idojin Haraji a Najeriya Na Shekara Ta Biyu a Jere

Dangote Cement Ta Zama Mafi Bin Ka’idojin Haraji a Najeriya Na Shekara Ta Biyu a Jere

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

AREWA: Ina Alfaharinmu na Arewa?

February 28, 2026
Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

Dangote Cement, Sinoma Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Dala Biliyan 1 Don Ayyukan Siminti a Fadin Afirka

February 27, 2026
Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

Keyamo Ya Gabatar da Tsarin Kasafin Kuɗi na 2026 ₦184.39bn Ga Majalisar Dokoki, Ya Bayyana Nasarorin 2025

February 26, 2026
DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

DHQ Ta Tara Dakarun Afirka Ta Yamma Domin Samar Da Dabarun Yaki Da Ta’addanci

February 26, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by