• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa

November 29, 2025
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
Dan Majalisa Ya Koka- Akan Yan Ta’adda Suka Mamaye yankin sa
0
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja.

A cikin wata jawabi mai cike da alhini da damuwa da ya gabatar ga manema labarai, Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Borgu/Agwara a Jihar Neja, Hon. Jafaru Mohammad Ali, ya bayyana matsanancin halin rashin tsaro da ke addabar yankinsa, yana mai cewa Kainji National Park, wanda a da ya kasance cibiyar yawon bude ido da namun daji a Najeriya, yanzu ya fada hannun ‘yan ta’adda gaba daya.

Karanta HakananPosts

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

Bayan da Majalisar Wakilai ta amince da kudurinsa a karkashin dokar Muhimman Lamurra na Gaggawa, dan majalisar wanda aka kai wa hari kwanan nan da kansa ya bayyana cewa lamarin ya fita daga hannun gwamnati.

Ya ce ya zama dole a gare shi ya fito fili ya bayyana halin da ake ciki, ba wai kawai a matsayin wakili ba, har ma a matsayin wanda ya dandana kudar matsalar da al’ummarsa ke fuskanta.

“Ko har da National Park da ke yankinmu yanzu yana hannun ‘yan ta’adda,” in ji shi cikin damuwa. “An hallaka duka namun dajin da ke cik

Previous Post

NNPC Ltd Ta Haskaka Wasanni Yayin Da Take Shirin Kare Kambunta a Gasar Wasannin Masana’antar Mai ta 2026

Next Post

Dangote Fertiliser Ya Lashe Babban Lambar Girmamawa A Bikin Noma Na 2025

Related Posts

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027
Siyasa

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

October 3, 2026
YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau
Siyasa

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

July 26, 2026
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci
Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Aiwatar da Tsarin Cigaban Kano

July 16, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu
Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Next Post
Dangote Fertiliser Ya Lashe Babban Lambar Girmamawa A Bikin Noma Na 2025

Dangote Fertiliser Ya Lashe Babban Lambar Girmamawa A Bikin Noma Na 2025

Photo News

Photo News

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin