• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta

July 4, 2026
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0
Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta
0
SHARES
15
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Karanta HakananPosts

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

Babban Magoya bayan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, kuma fitaccen jigo a Jam’iyyar African Democratic Congress, ADC, Mai Girma Kamaludeen Skeedo, wanda aka fi sani da Garkuwan Matasa, ya bayyana cewa “babu wurin siyasar jam’iyya” yayin da Najeriya ke kara kusantowa zaben 2027.

Skeedo, wanda ya samu ‘yanci kwanakin baya bayan da Gwamnatin Jihar Kaduna ta tsare shi saboda adawarsa da gwamnatin Gwamna Uba Sani, ya yi wannan jawabi a ranar 30 ga Yuni, 2027.

Ya ce da tsarin da ADC ke da shi yanzu, ko a matakin shugaban kasa ko a jihohin Arewa musamman Jihar Kaduna, jam’iyyar ba za ta iya lashe zabe ba sai an yi manyan gyare-gyare.

“Da yadda ADC ke tafiya yanzu, Atiku Abubakar ba zai iya cin nasara ba sai an yi sauyi. Idan ba a yi gyara ba, to ba shakka za a ce Dana Sani,” in ji Skeedo.

Duk da kasancewarsa daya daga cikin masu suka sosai ga gwamnatin Uba Sani, Skeedo ya ce adawarsa ba ta samo asali daga kiyayya ta mutum ba.

Ya Kara da cewa gwamnan Kaduna yana kokari a wasu fannoni da ake ganin suna kawo sakamakon da alumma ke bukata.

“Gwamnatin Malam Uba Sani tana kokari a wasu abubuwa da nake gani da idona a fili, duk da cewa gwamnatin ta tsare ni ne saboda ina adawa da ita,” in ji shi.

Skeedo ya ce zai ci gaba da kira ga gwamnatin Kaduna da ta gyara kurakurenta domin al’ummar jihar su samu zaman lafiya da ci gaba. Ya jaddada cewa sukar da yake yi ba don raina gwamnan ba ne, sai don tabbatar da an kula da matasan Kaduna yadda ya kamata.

“Idan na samu dama, zan ba Gwamna Malam Uba Sani shawara ta musamman don ci gaban Jihar Kaduna, domin ci gaban jihar shi ne abin da nakeso” in ji shi.

Ya jaddada cewa adawarsa ga gwamnati ba saboda kiyayya ba ce, sai don tura gyare-gyare da inganta rayuwar al’ummar Kaduna, musamman matasa.

Ana ganin Skeedo a matsayin daya daga cikin manyan masu tara matasa na Atiku Abubakar a Kaduna, kuma murya mai karfi a cikin tsarin ADC a jihar.

Previous Post

DHQ ta kaddamar da layin kiran gaggawa kyauta

Next Post

JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN

Related Posts

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau
Siyasa

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

July 26, 2026
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci
Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Aiwatar da Tsarin Cigaban Kano

July 16, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Shugabancin LP Na Nenadi Usman

July 7, 2026
Next Post
JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN

JAWABIN RANAR YAN JARIDAR WASANNI TA DUNIYA DAGA SHUGABAN KUNGIYAR YAN JARIDAR WASANNI TA NAJERIYA (SWAN), MISTA ISAIAH BENJAMIN

NNPC Limited Ta Zamo Cibiyar Jan Hankali a Bikin Cika Shekaru 25 na NOG Energy Week 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

August 24, 2026
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by