
Sakataren Janar na ƙasa na Ƙungiyar Tsarin Noma (Agricultural Agender Initiative) AANI, Alhaji Abubakar Abdullahi Sokoto tare da sauran manyan baki lokacin da suka halarci taron haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki na ƙasa da kuma sanya hannu kan yarjejeniya da REA a Hotal ɗin Continental, Abuja.
Hoto: Ocheje Ojonugwa Edwards





















