Shugaban, Kwamitin Shawara, Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya (Nigeria), Mai Bada Shawara na Musamman tsakanin Gwamnatoci kan Afrika, Mai Girma, Jakada Dr. Malami Shehu Ma’aji (MFR), (L) yana taimaka wa Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Olatunji Rilwan Disu wajen Daurawa sabon mukami ga Kwamishinan Yan Sanda, Umar Muhammed Iya a Hedikwatar Rundunar Yan Sanda, Abuja.
Hoto: Bashi Bello




















