• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Mai da Iskar Gas

Kasashen ECOWAS Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniya ta Tarihi Don Gina Bututun Gas Na Atlantic Na Afirka Mai Darajar Dala Biliyan 30

July 20, 2026
in Mai da Iskar Gas
Reading Time: 2 mins read
0
Shekarar Farko ta Bashir Bayo Ojulari a NNPC: Jagoranci, Manufa da Sabuwar Tsarin Makamashi
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Kasashen mambobin ECOWAS sun rattaba hannu kan yarjejeniya ta tarihi domin hanzarta aikin bututun gas na Atlantic na Afirka mai darajar dala biliyan 30.

Karanta HakananPosts

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC Limited) ya sanar da samun ribar ₦7.2 tiriliyan bayan cire haraji a shekarar kuɗi ta 2025,

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800

NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye

Wannan yarjejeniya ta gudana ne a taron shugabannin kasashen ECOWAS da aka yi a garin Freetown, Sierra Leone.

Aikin AAGP babban gini ne na yankin da zai taimaka wajen amfani da albarkatun gas na Afirka ta Yamma, haɗa su da cibiyoyin bukata, da kuma ƙirƙirar hanyar ci gaba daga Afirka ta Yamma zuwa Sahel, Morocco da Turai.

A wata sanarwar da Andy Odeh, jami’in hulɗa da jama’a na NNPCL ya fitar ta bayyana cewa aikin zai samar da sama da biliyan 30 na cubic metres na gas a duk shekara.

Aikin ya samu goyon bayan Najeriya, Morocco, kasashen ECOWAS da Mauritania, kuma zai ratsa tsawon kilomita 6,900 a gabar tekun Atlantic.

Aikin yana karkashin jagorancin NNPC Ltd da ofishin ONHYM na Morocco. Manufar shi ne ƙarfafa samun wutar lantarki, inganta masana’antu, da kuma zurfafa haɗin kai a nahiyar Afirka.

Bugu da Kari, Rattaba hannun da aka yi yanzu ya tabbatar da amincewar da aka bayar a taron ECOWAS na Abuja a watan Disamba 2024, bayan yarjejeniyar fahimtar juna da aka kulla tsakanin Najeriya da Morocco a 2022.
Za a ci gaba da kammala tsarin tare da Morocco da Mauritania.

Aikin ya samo asali daga hangen nesa na tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Sarki Mohammed VI na Morocco, kuma yanzu yana samun cikakken goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Bututun zai ratsa daga Najeriya zuwa Morocco ta cikin kasashe 13 na gabar tekun Atlantic, tare da haɗin kai zuwa kasashen Sahel.

Ana sa ran aikin zai ƙara samar da gas a yankin, ya tallafa wajen samar da wutar lantarki, ya haɓaka masana’antu, da kuma samar da ayyukan yi masu dorewa. NNPC da ONHYM sun tabbatar da jajircewarsu wajen aiwatar da aikin bisa ka’idojin inganci, kula da muhalli da kuma kyakkyawan Shugabanci

Previous Post

Ƙungiyar AANI ta shirya taron haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki na ƙasa, ta sanya hannu kan yarjejeniya da REA.

Next Post

Jakada Malami Ma’aji Yana Taimaka wa IGP Disu Wajen Daurawa Sabon CP Umar Muhammed Iya Mukaminsa.

Related Posts

Mai da Iskar Gas

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC Limited) ya sanar da samun ribar ₦7.2 tiriliyan bayan cire haraji a shekarar kuɗi ta 2025,

September 29, 2026
NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800
Mai da Iskar Gas

NNPC Ltd Ta Yi Maraba Da Shawarar Karshe I’ma Gas Na Zuba Jarin Dala Miliyan 800

September 26, 2026
NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye
Mai da Iskar Gas

NNPC Tana Bude Hanyoyi Da Dama Don Canza Najeriya Zuwa Cibiyar Iskar Gas Ta Duniya — Ogunleye

September 14, 2026
Matatar Dangote na Ƙara Yowan ‘Yan Najeriya Cikin Tattalin Arziƙi — Ƙungiyar MAN
Mai da Iskar Gas

Matatar Dangote na Ƙara Yowan ‘Yan Najeriya Cikin Tattalin Arziƙi — Ƙungiyar MAN

September 13, 2026
KamfaninNNPC Retail Ta Ƙaddamar da Tashar Mai ta Zamani Mai Aiki da Kanta a Abuja
Mai da Iskar Gas

KamfaninNNPC Retail Ta Ƙaddamar da Tashar Mai ta Zamani Mai Aiki da Kanta a Abuja

September 11, 2026
Mai da Iskar Gas

Kamfanin NNPC Limited ta yaba wa NDLEA kan cafke wata mota mai ɗauke da miyagun ƙwayoyi

September 8, 2026
Next Post
Jakada Malami Ma’aji Yana Taimaka wa IGP Disu Wajen Daurawa Sabon CP Umar Muhammed Iya Mukaminsa.

Jakada Malami Ma’aji Yana Taimaka wa IGP Disu Wajen Daurawa Sabon CP Umar Muhammed Iya Mukaminsa.

Gwamna Yusuf Ya Yabi Gwamnatin Tarayya Kan Dakatar da Karin Kuɗin Jarabawar NECO

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin