• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Aiwatar da Tsarin Cigaban Kano

Ya Umurci Shugabannin APC Kan Wayar da Kan Jama’a a Matakin Kasa

July 16, 2026
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na aiwatar da cikakken tsarin cigaba da aka tsara domin hanzarta sauyin tattalin arziki da zamantakewar al’umma a Kano.

Karanta HakananPosts

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

Wannan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Laraba.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin taron da ya yi da shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kungiyoyin rumfunan zabe daga kananan hukumomi 44 na jihar.Gwamna Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da mai da hankali wajen samar da nagartaccen mulki da inganta rayuwar jama’a.

Ya ce gwamnatinsa ba za ta bari siyasar batanci ta karkatar da ita ba, sai dai za ta ci gaba da aiwatar da ayyuka da shirye-shirye da za su bunkasa tattalin arziki, inganta ababen more rayuwa da kuma kyautata ayyukan gwamnati.

Gwamnan ya bayyana kwarin gwiwa cewa nasarorin gwamnatinsa za su ci gaba da samun amincewa da goyon bayan jama’a kafin babban zaben 2027.

Ya bayyana sabbin shugabannin jam’iyya da aka rantsar a matsayin cibiyar karfi ta tsarin jam’iyyar APC a matakin kasa.

Gwamna Yusuf ya bukace su da su kasance masu hadin kai da jajircewa wajen wayar da kan jama’a domin samun goyon bayan jam’iyya a rumfunan zabe, mazabu da kananan hukumomin su.

Ya tabbatar musu da ci gaba da samun tallafi ta hanyar shirye-shiryen karfafa gwiwa da gina kwarewa domin karfafa jam’iyya a matakin kasa.

Gwamna Yusuf ya bayyana fata cewa APC za ta samu nasarori masu rinjaye a babban zaben 2027 ta hanyar hadin kai, jajircewa da ci gaba da tuntubar jama’a.

Previous Post

Shekarar Farko ta Bashir Bayo Ojulari a NNPC: Jagoranci, Manufa da Sabuwar Tsarin Makamashi

Next Post

Ƙungiyar AANI ta shirya taron haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki na ƙasa, ta sanya hannu kan yarjejeniya da REA.

Related Posts

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau
Siyasa

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce Buɗaɗɗen Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

July 26, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Shugabancin LP Na Nenadi Usman

July 7, 2026
Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta

July 4, 2026
Next Post
Ƙungiyar AANI ta shirya taron haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki na ƙasa, ta sanya hannu kan yarjejeniya da REA.

Ƙungiyar AANI ta shirya taron haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki na ƙasa, ta sanya hannu kan yarjejeniya da REA.

Shekarar Farko ta Bashir Bayo Ojulari a NNPC: Jagoranci, Manufa da Sabuwar Tsarin Makamashi

Kasashen ECOWAS Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniya ta Tarihi Don Gina Bututun Gas Na Atlantic Na Afirka Mai Darajar Dala Biliyan 30

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
Aikin Bonga Kudu-Maso-Yamma Aparo: NNPC, Ƙungiyoyin Maƙasanta na OML 118 Sun Kulla Ƙarin Yarjejeniyar PSC da DSA

August 24, 2026
Kamfanin Dangote Cement ta yi bikin Ranar Matasa a Obajana tare da sabunta kudirin ci gaban matasa.

August 19, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by