• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Engr. Kwajaffa Ya Nemi Matasan Najeriya Su Shiga Siyasa, Ya ce ‘Ita ce Hanyar Samun Ci gaba

Daga Bashir Bello, Abuja

May 20, 2026
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
Engr. Kwajaffa Ya Nemi Matasan Najeriya Su Shiga Siyasa, Ya ce ‘Ita ce Hanyar Samun Ci gaba
0
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Engr. Muhammed Awal Ibrahim Kwajaffa, ɗan takar Majalisar Wakilai na Mazaɓar Tarayya ta Hawul/Askira, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su watsar da nuna halin ko-in-kula a siyasa su shiga fagen domin tsara makomar ƙasar, yana bayyana siyasa a matsayin “injin da ke tafiyar da al’ummomin ɗan adam.”

A cikin wata sanarwa da ya fitar a yau, wacce da kansa ya sanya hannu, Kwajaffa ya ce siyasa ba wasa ne na datti da ya kamata a guje shi ba, Yana mai cewa tsari ne da ke tantance yadda ake rabon albarkatu, damar samun ci gaba, da makomar da za a bar wa manyan gobe.

Karanta HakananPosts

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Shugabancin LP Na Nenadi Usman

Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta

“Daga matakin ƙasa a kauyukanmu da ƙananan hukumomi har zuwa manyan wuraren yanke shawara na nahiyar, siyasa na nan tana zama harshen ƙarfi. Ana tafiyar da duniya da siyasa ko mun shiga cikinta ko bamu Shiga ba,” inji shi.

Har ila yau, Engr. Kwajaffa yayi gargaɗin cewa nisa da siyasa yana nufin mika ragamar mulki ga wasu. “Waɗanda suka ƙware a ciki ne ke tsara dokoki, suke tattaunawa kan rabon albarkatu…” Inji Kwajaffa.

A cewar Sanarwan, tin farkon mulkin Shugaban Kasa Bola Tinubu yayi namijin kokari Wurin tallafwa matasa ta hanyar Samar da tsare tsare da zasu inganta rayuwan su

Previous Post

Dangote Na Inganta Masana’antu a Afirka, In Ji Daraktan NCCIMA

Next Post

‎Zaɓen Fidda Gwani na APC na Kaduna ta Tsakiya, Ƙungiyar Yakin Neman Zaben Zailani Tace Babu inda Akayi Zabe

Related Posts

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu
Siyasa

July 13, 2026
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Shugabancin LP Na Nenadi Usman
Siyasa

Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Shugabancin LP Na Nenadi Usman

July 7, 2026
Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta
Siyasa

Jigon ADC Kamaludeen Skeedo Ya ce Babu Batun Siyasar Jam’iyya a 2027, Ya Bukaci Gwamnatin Uba Sani Da Ta Gyara Kurakurenta

July 4, 2026
An Zabi Jakadan NYA Abbas Amatsayin Ɗan Takaran Shugaban Ƙasa na Jamiyar ADP

June 1, 2026
Musa Yusuf Garba AIG- Shi Yafi Dacewa Da Zaman Gwamnan Jihar Zamfara

May 25, 2026
Zamu Shiga Kotu Kan Wazirin Adamawa Idan Yaki Tsayawa Takara Inji Jamiyar Adawa ta ADC a Jihar Zamfara

May 23, 2026
Next Post
‎Zaɓen Fidda Gwani na APC na Kaduna ta Tsakiya, Ƙungiyar Yakin Neman Zaben Zailani Tace Babu inda Akayi Zabe

‎Zaɓen Fidda Gwani na APC na Kaduna ta Tsakiya, Ƙungiyar Yakin Neman Zaben Zailani Tace Babu inda Akayi Zabe

‎Kamfanin Siminti na Dangote dake Gboko Ta Kaddamar Da Shirye-shiryen Tallafi Na Miliyoyin Naira Ga Al’ummomin dake  yankin Masaukin ta a Benue

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by