• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Ilimi

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026
in Ilimi
Reading Time: 2 mins read
0
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano
0
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga BAshir Bello, Abuja

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da aiwatar da ƙarin girma ga ma’aikatan Hukumar Kula da Ilimin Firamare ta Jihar Kano (SUBEB) guda 18,984, waɗanda suka haɗa da malamai da sauran ma’aikatan hukumar, na watan Janairu da Yulin shekarar 2026.

Karanta HakananPosts

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Sauyi a Ilimin Almajiranci ta Kuma haramta bara a titi

Gwamna Yusuf Ya Yabi Gwamnatin Tarayya Kan Dakatar da Karin Kuɗin Jarabawar NECO

Sanarwar da Darakta-Janar mai kula da Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a a Gidan Gwamnatin Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar 5 ga Oktoba, 2026, ta ce amincewar ta biyo bayan buƙatar da Shugaban Hukumar SUBEB, Yusuf Kabir, ya gabatar na neman a saki N235,116,339.09 domin aiwatar da ƙarin girman a dukkan Hukumomin Ilimin Ƙananan Hukumomi 44 na jihar.

A cikin wasiƙar da hukumar ta aike a ranar 2 ga Satumba, 2026, SUBEB ta ce ma’aikatan da abin ya shafa sun haɗa da malamai da sauran ma’aikatan da suka cancanci ƙarin girma, waɗanda aka kammala tantance matsayinsu da kuma lissafin sabon albashin da zai biyo bayan ƙarin girman na watan Janairu da Yuli 2026.

Hukumar ta bayyana cewa, aiwatar da ƙarin girma a kan lokaci na da muhimmanci wajen ƙara wa ma’aikata ƙarsashi da ƙwarin gwiwa, ba su damar samun cigaba a aikinsu, ƙara musu ƙwarewa da kuma inganta ayyukan ilimin bai-ɗaya.

SUBEB ta ce, tana daga cikin manyan hukumomin gwamnati a jihar, inda take da kusan ma’aikatan koyarwa da waɗanda ba na koyarwa ba 60,000 da ke aiki a faɗin Hukumomin Ilimin Ƙananan Hukumomi 44.

Hukumar ta ce, gwamnatin Gwamna Abba Yusuf ta tarar da ɗimbin bashin ƙarin girman ma’aikata, ciki har da wanda ya shafe shekaru bakwai da kuma wani bashin da ya kai shekara ɗaya da rabi.

A cewar hukumar, Gwamna Yusuf ya riga ya amince da aiwatar da waɗannan ƙarin girma da aka daɗe ana bibiya, lamarin da ya taimaka wajen ƙara wa ma’aikata ƙwarin gwiwa tare da dawo da amincewarsu da aikin gwamnati.

SUBEB ta ƙara da cewa matakin ya kuma nuna yadda gwamnatin jihar ke mayar da hankali kan jin daɗin ma’aikatan gwamnati.

Hukumar ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka wajaba domin aiwatar da ƙarin girman na Janairu da Yuli 2026, ciki har da tantance ma’aikatan da suka cancanta da kuma sake lissafin albashinsu bisa sabon matsayinsu.

Sanarwar ta ce, Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da buƙatar a wani taronta na baya-bayan nan, lamarin da ya buɗe hanya ga sakin N235,116,339.09 da aka ware domin aiwatar da ƙarin girman ma’aikatan.

Previous Post

Bikin Kasuwanci: Samar da Kaya a Cikin Ƙasa Muhimmi Ne Ga Ƙarfafa Tattalin Arziki, in ji Dangote

Next Post

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

Related Posts

Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu
Ilimi

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Sauyi a Ilimin Almajiranci ta Kuma haramta bara a titi
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Sauyi a Ilimin Almajiranci ta Kuma haramta bara a titi

August 5, 2026
Ilimi

Gwamna Yusuf Ya Yabi Gwamnatin Tarayya Kan Dakatar da Karin Kuɗin Jarabawar NECO

July 22, 2026
Sojojin Najeriya za su dauki sabbin sojoji 28,000
Ilimi

Sojojin Najeriya za su dauki sabbin sojoji 28,000

July 3, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE
Ilimi

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
Uba Sani Ya Maida Kaduna Cibiyar Koyon Sana’o’i ta Najeriya
Ilimi

Uba Sani Ya Maida Kaduna Cibiyar Koyon Sana’o’i ta Najeriya

June 16, 2026
Next Post
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin