• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Mai da Iskar Gas

NNPC Ta Mika Sabbin Dakunan Asibiti Mai Gado 300 Ga Asibitin Kashi Na Ƙasa, Igbobi

Daga Bashir Bello, Abuja

April 30, 2026
in Mai da Iskar Gas
Reading Time: 1 min read
0
NNPC Ta Mika Sabbin Dakunan Asibiti Mai Gado 300 Ga Asibitin Kashi Na Ƙasa, Igbobi
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp
Babban Daraktan Kamfanin NNPC Ltd, Injiniya Bashir Bayo Ojulari, wanda Akanta Janar na Kamfanin (CFO), Mista Adedapo Segun (na biyu daga dama) ya wakilta, yana yanke ribbon a wajen kaddamarwa da mika dakunan asibiti guda uku da aka gyara, kowanne mai gado 100, da NNPC Ltd ta aiwatar a Asibitin Kashi na Ƙasa, Igbobi, Legas, a ranar Laraba

A cikin jajircewarta na inganta kiwon lafiya da kuma kawo sauyi mai amfani ga rayuwar ‘yan Najeriya, NNPC Limited ta kaddamar tare da mika dakunan asibiti guda uku da aka gyara gaba ɗaya, kowanne mai gado 100 ga Asibitin Kashi na Ƙasa, Igbobi, Legas.

Karanta HakananPosts

Makon Makamashi NOG 2026: Jagorancin Sauyi na Ojulari Ya Daga NNPC zuwa Haske na Nahiya

NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI

NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta

Aikin, wanda Gidauniyar NNPC Ltd./Gte. ta aiwatar (reshen aikin al’umma na NNPC Limited), ya haɗa da gyaran dakunan G, H, da J. Aikin ya ƙunshi shigar da sabbin gadon marasa lafiya, tsarin iskar likitanci na tsakiya don inganta kulawa, sauya rufin dakuna da silin, sabunta lantarki da injina, da kuma shimfiɗa sabbin bene na vinyl.

Kafin wannan gyara, dakunan sun kasance cikin yanayi mara kyau wanda ya takaita amfani da su, ya kuma rage ƙarfin asibitin wajen karɓar marasa lafiya.

A wajen kaddamarwa, Babban Daraktan Kamfanin, Injiniya Bashir Bayo Ojulari (wanda Akanta Janar Adedapo Segun ya wakilta), ya jaddada cewa ribar NNPC ba ta tsaya ga kuɗi kaɗai ba, har da tasirin zamantakewa da kamfanin ke kawowa. Ya bayyana cewa aikin gyaran ya nuna alfaharin NNPC wajen inganta kiwon lafiya.

Shugabar Gidauniyar NNPC, Emmanuella Arukwe, ta bayyana cewa wannan aiki ya ƙarfafa cibiyar da ta dade tana hidima ga ‘yan Najeriya, tare da nuna rawar da Gidauniyar ke takawa wajen kawo sauye-sauye masu amfani da suka dace da manufofin kiwon lafiya na ƙasa.

Daraktan Asibitin, Dr. Wakeel Lawal, ya nuna godiya matuƙa, yana mai jaddada cewa wannan sauyi ba gyara kaɗai ba ne, illa dai sabuwar fata ce ga marasa lafiya da al’umma.

Taron ya samu halartar Mataimakiyar Shugabar Kamfanin NNPC Ltd. Sashen Ayyukan Kasuwanci, Mrs. Sophia Mbakwe, tare da wakilan al’umma da sarakunan gargajiya. An kuma bayyana farantin tunawa don karrama wannan gagarumin aiki.

Previous Post

Bikin Baje Kolin Kasuwanci: Gwamna Sule Ya Bukaci Kamfanin Dangote Ya Kara Zuba Jari a Nasarawa

Next Post

NNPC Limited Ta Yi Babban Nasara Wajen Ketare Kogin Neja a Kan Bututun Iskar Gas na OB3

Related Posts

Makon Makamashi NOG 2026: Jagorancin Sauyi na Ojulari Ya Daga NNPC zuwa Haske na Nahiya
Mai da Iskar Gas

July 9, 2026
NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI
Mai da Iskar Gas

NNPC DA ABOKAN HULDA SUN SA HANNU KAN YARJEJENIYOYIN ISKAR GAS GUDA SHIDA (6) A TARON MAKON (NOG WEEK 2026) DOMIN BUNKASA MASANA’ANTU DA TSARON MAKAMASHI

July 7, 2026
NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta
Mai da Iskar Gas

NNPC Ta Yi Kira da a Ƙarfafa Haɗin Gwiwa a Fannin Makamashi Yayin da Ojulari Ya Gabatar da Rahoton Shekara Ɗaya na Ayyukanta

July 7, 2026
NNPC Limited Ta Zamo Cibiyar Jan Hankali a Bikin Cika Shekaru 25 na NOG Energy Week 2026
Mai da Iskar Gas

NNPC Limited Ta Zamo Cibiyar Jan Hankali a Bikin Cika Shekaru 25 na NOG Energy Week 2026

July 6, 2026
Kamfanonin NNPC da TotalEnergies Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Hanzarta Rage Fitar da Gas ɗin Methane Ta Hanyar Fasahar Zamani
Mai da Iskar Gas

Kamfanonin NNPC da TotalEnergies Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Hanzarta Rage Fitar da Gas ɗin Methane Ta Hanyar Fasahar Zamani

June 17, 2026
Kamfanin NNPC Da Jami’an Tsaro Sun Kai Samame Wurin Masu Satan Bututun Mai A Abuja, Sun Kama Wadanda Ake Zargi
Mai da Iskar Gas

Kamfanin NNPC Da Jami’an Tsaro Sun Kai Samame Wurin Masu Satan Bututun Mai A Abuja, Sun Kama Wadanda Ake Zargi

June 11, 2026
Next Post
NNPC Limited Ta Yi Babban Nasara Wajen Ketare Kogin Neja a Kan Bututun Iskar Gas na OB3

NNPC Limited Ta Yi Babban Nasara Wajen Ketare Kogin Neja a Kan Bututun Iskar Gas na OB3

Bikin Kasuwanci na Nasarawa: Dangote Ya Ce Aikin Yi Zai Ƙaru ‎

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

KAMFANIN DANGOTE CEMENT YA KADDAMAR DA KATAFAREN ASIBITI A JIHAR KOGI

July 13, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

Gwamna Yusuf Ya Naɗa Garo a Matsayin Abokin Takararsa Domin Neman Zaben 2027

Gwamna Yusuf Ya Taya Shugaba Tinubu Murna Kan Mika Fom ɗin Neman Takarar INEC

July 11, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by