• Gida
  • Game da Mu
  • TuntuÉ“ar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

April 12, 2026
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0
Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

0-4064x3074-0-0-{}-0-12#

0
SHARES
13
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Alkaleri da Kirfi daga Jihar Bauchi Hon. Kabiru Yusuf Alhaji yace Jamiyar APC a shirye take ta karbi mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad Kauran Bauchi Zuwa Cikin Jamiyar.

Hon. Kabiru Alhaji yayi wannan furucin ne lokacin da yake ganawa da Yan jaridu a Offishinsa dake majalisar a Abuja.

Karanta HakananPosts

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

Dan Majalisar Wanda shine yake wakiltar mazabar Gwamnan a majalisar Wakilai yace Duba da irin hazaka da kwazo na Gwamnan duk da cewa Dan Jamiyar PDP ne, babu shakka Idan Kauran Bauchi ya hada Kai da Shugaban Kasa shigowarsa APC zai Kara Bunkasa Jamiyar a Jihar.

Acewar sa Shugaban jamiyar APC na Kasa da Gwamnan Jihar Kano Sun Kai ziyara Jihar Bauchi domin ganawa da Gwamnan don ganin Ya shigo Jamiyar.

Yana mai cewa Shiyasa Jamiyar adawa ta ADC ma take Neman ya shigo inuwarta inda Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal shima ya jagoranci Yan tawagar ADC domin zawarcin Gwamna Bala Muhammad.

Harila yau Dan Majalisar ya tabbatar da cewa Jamiyar APC a Jihar Bauchi kanta a hade yake kuma a shirye Suke su tunkari zaben 2027 mai Zuwa Idan Allah ya kaimu.

Bugu da Kari, shima Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima yayi Kira agareshi da ya shigo Jamiyar APC. Ya Kara da cewa kakakin Majalisar Wakilai Dr. Tajudeen Abbas da sauran jigajigan Yan Jamiyar APC suma sun ziyarci Gwamnan Jihar Bauchi.

Daga bisani Dan Majalisar yayi Kira GA Alummar mazabarsa dana Jihar da su cigaba da basu goyon Baya domin Samun Nasara.

Previous Post

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

Next Post

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Related Posts

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027
Siyasa

ACI Ta Bukaci Masu Zabe a Arewa Su Bai Wa Jin Ci Gaban Alumma da Tsaro Muhimmanci a Zaben 2027

October 3, 2026
YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027
Siyasa

YANKIN AREWA TA ZABI HANYAR DA TAKESO: ABBAS NA JAMIYAR ADP YA GINA TSARI A KAN KANANAN HUKUMOMI 774 KAFIN 2027

August 11, 2026
Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana
Siyasa

Shugabar Jamiyar LP ta yi kira da a yi zaɓen 2027 cikin lumana

August 1, 2026
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce BuÉ—aÉ—É—en Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau
Siyasa

Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Ya Kare Ayyukan Majalisa Ta 10, Ya Ce BuÉ—aÉ—É—en Tsari, Gyaran Haraji da Muhimman Dokoki Dasuka Sa Majalisar Ta Kafa Tarihi Mai Kyau

July 26, 2026
Gwamna Yusuf Ya Yi Kira Ga Matasa Lauyoyi Su Rungumi Gaskiya da Adalci
Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Aiwatar da Tsarin Cigaban Kano

July 16, 2026
Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu
Siyasa

Gwamna Yusuf Ya Kai Ziyaran Gaisuwa da Girmamawa ga Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Ya Taya Shi Murna Bisa Fitowarsa a Matsayin Abokin Takaran Tinubu

July 13, 2026
Next Post
Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Dangote Ya Haske Manufar Masana’antar Mai na 2030, Da Sauransu, A Bikin Kasuwanci Na Nasarawa

Dangote Ya Haske Manufar Masana’antar Mai na 2030, Da Sauransu, A Bikin Kasuwanci Na Nasarawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

Kamfanin Simintin Dangote Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kwallon Kafa ta 2026

October 14, 2026
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • TuntuÉ“ar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin