• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Siyasa

Takura Jam’iyyun Adawa: NYA Ta Kira Zanga-Zangar Kasa, Ta Ce Taron ’Yan Jarida Al’ada Ce Ta Siyasa

Ta soki Atiku da Sauran Yan adawa kan yadda suka yi sakaci da lamarin

April 3, 2026
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0
Takura Jam’iyyun Adawa: NYA Ta Kira Zanga-Zangar Kasa, Ta Ce Taron ’Yan Jarida Al’ada Ce Ta Siyasa
0
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Kungiyar Matasa ta Kasa (NYA) ta bukaci a dauki matakan da za su hana jam’iyyar All Progressives Congress (APC) takura jam’iyyun adawa domin ba wa jam’iyyar mai mulki sauki a zaben 2027.

Karanta HakananPosts

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

Shugaban Matasa na NYA, Jakada Aliyu Bin Abbas, ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da mai taimaka masa akan Harkokin yada labarai da hulda da Jama’a, Okpani Jacob Onjewu Dickson ya sanya hannu, aka rabawa ’yan jarida a Kaduna ranar Alhamis 2 ga Afrilu, 2026.

“An jawo hankalin Kungiyar Matasa ta Kasa (NYA) kan taron ’yan jarida da za a jagoranta da Mai Girma Alhaji Atiku Abubakar tare da shugabannin adawa da masu ruwa da tsaki a siyasa dangane da abubuwan da suka faru a cikin African Democratic Congress (ADC).

“Duk da muna ganin muhimmancin tattaunawar siyasa dole ne mu bayyana cewa halin da Alummar Najeriya ke ciki ya fi muhimmanci fiye da taron ’yan jarida” in ji sanarwar.

Sanarwar mai taken, “SANARWA NA HUKUMA: KIRA GA JAJIRTATTUN SHUGABANNI MASU MAYAR DA HANKALI GA AL’UMMA” ta nuna cewa Najeriya tana tsaye a gagarumin mataki.

“Miliyoyin ’yan kasa musamman matasa, suna fama da rashin tsaro, wahalar tattalin arziki, da jin an yi watsi da su. A irin wannan lokaci mai muhimmanci, shugabanci dole ne ya wuce magana ya nuna jarumta, sadaukarwa, da gaskiya tare da al’umma.

“Saboda haka muna kalubalantar shugabannin gwamnati da na adawa su wuce taron ’yan jarida su rungumi matakai masu karfi da hadin kai da suka dace da halin da ’yan Najeriya ke ciki. Idan da gaske ana son tsayawa tare da al’umma, to ya bayyana ta hanyar:

Zanga-zangar kasa cikin lumana da za ta ba da murya ga radadi da burin ’yan Najeriya. Kira na hadin gwiwa ga azumi da addu’o’i, neman taimakon Allah da warkar da kasa.

Sadaukarwa ta zahiri da ta kashin kai da za ta karfafa gwiwa da dawo da fata a cikin ’yan kasa.”

NYA ta gargadi cewa duk wani abu da bai kai wannan ba zai iya zama kamar al’ada ta siyasa ba tare da jagoranci na gaskiya ba.

“Abin damuwa ne matuka cewa yayin da ’yan siyasa ke saurin hada kai da sake rarrabawa idan mulki yana hannun, ba a ganin irin wannan gaggawa da hadin kai wajen fuskantar manyan kalubale da ke barazana ga kasa musamman rashin tsaro da kare rayuka.

“Gaskiya dole ne a fada: da dama daga cikin shugabanninmu na siyasa, duka a gwamnati da adawa, sun rasa hanya. Abin da Najeriya ke bukata yanzu shi ne sabon tsari na shugabanni masu jarumta, masu sadaukarwa, da masu kare al’umma sama da bukatun kansu ko na siyasa.

“Tarihi ba zai tuna da maganganu ba, zai tuna da ayyuka, jarumta, da sadaukarwa.

“Matasa na wannan kasa suna kallo. Lokacin daukar mataki ya yi yanzu,” in ji sanarwar.

Previous Post

Dangote Cement Transport Ya Fara Shuka Itatuwa A Obajana Don Tunawa Da Ranar Dazuzzuka Ta Duniya

Next Post

NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland

Related Posts

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027
Siyasa

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

April 15, 2026
Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji
Siyasa

Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

April 12, 2026
Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC
Siyasa

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

April 11, 2026
Dubban Matasa daga Bauchi Sun Mamaye Taron NYA don Nuna Goyon Baya
Siyasa

Dubban Matasa daga Bauchi Sun Mamaye Taron NYA don Nuna Goyon Baya

April 8, 2026
Nenadi Usman ta fara aiki a Ofishin jam’iyyar LP Amatsayin Shugaba
Siyasa

Nenadi Usman ta fara aiki a Ofishin jam’iyyar LP Amatsayin Shugaba

February 10, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA
Siyasa

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
Next Post
NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland

NNPC Ltd Ta Kaddamar da Sabon Cawthorne Crude, Ta Fara Fitar da Jirgin Farko Zuwa Netherland

Dubban Matasa daga Bauchi Sun Mamaye Taron NYA don Nuna Goyon Baya

Dubban Matasa daga Bauchi Sun Mamaye Taron NYA don Nuna Goyon Baya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

“Dole ne mutum ya kasance mai taka-tsantsan da haƙuri kafin yin kasuwancin waya” — Abba

December 30, 2025
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

Kabiru Sani Giant Ya Shiga Takarar Sanata na Kebbi Central a 2027

April 15, 2026
Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

Jamiyar APC Ta Shirya Karbar Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Inji Hon. Kabiru Alhaji

April 12, 2026
Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

Daniel Ogoloma Ya Goyi Bayan Tsarin Tinubu a Jawabin Matasa Na Taron APC

April 11, 2026
An Yabawa Marigayi Khalifa Baba Ahmed yayin da DITV ta Lashe Lambar Yabo mai Daraja a Fannin watsa Shirye-Shirye.

An Yabawa Marigayi Khalifa Baba Ahmed yayin da DITV ta Lashe Lambar Yabo mai Daraja a Fannin watsa Shirye-Shirye.

April 9, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by