• Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy
Kasuwancin Duniya
Advertisement
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
No Result
View All Result
Kasuwancin Duniya
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Al’adu da Fasaha
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni
Home Labarai

Jakada Malami Shehu Ma’aji Ya Yi Ta’aziyar Rasuwar Musa Ibrahim

April 25, 2026
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0
Jakada Malami Shehu Ma’aji Ya Yi Ta’aziyar Rasuwar Musa Ibrahim
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsApp

Daga Bashir Bello, Abuja

Tare Da bakin ciki da tausayawa, Mai Girma Jakada Dr. Malami Shehu Ma’aji (MFR), Shugaban Kwamitin Shawara na Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Duniya (Nigeria), kuma Mai Ba da Shawara na Musamman kan Huldar Gwamnati a Afirka, yayi Ta’aziya ga iyalan marigayi Ibrahim Bunu na Sabon Kaura, Gure a Karamar Hukumar Lere ta Jihar Kaduna wajen jimamin rasuwar ɗansu, Malam Musa Ibrahim, wanda ya riga mu gidan gaskiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026.

Karanta HakananPosts

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

Malam Musa Ibrahim mutum ne mai kaskantar da kai, gaskiya, da tausayi. Rayuwarsa ta kasance abin koyi na hidima ga ɗan adam, sadaukarwa ga iyali, da kuma kyautatawa ga duk wanda ya haɗu da shi. Ya bayyana marigayin amatsayin Mutum mai son jamaa, hikima, da karamci wanda zaiyi wuya a cike gibin da rasuwarsa zai Kawo.

Acewar sa, Rasuwarsa babban rashi ne ba ga iyalinsa da DSS kaɗai ba, har ma ga al’umma baki ɗaya.

Jakada Dr. Malami Shehu Ma’aji ya miƙa ta’aziyyarsa mafi zurfi ga iyalan yana roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya ba su ƙarfin zuciya da juriya a wannan lokacin.

“Allah Ya jikan ruhin Malam Musa Ibrahim da cikakkiyar salama. Amin.” In ji shi.

Mr. Olubayo, a cikin kalaman ta’aziyyarsa, ya kuma shiga cikin jimamin rasuwar marigayin. Ya bayyana tausayinsa ga iyalan marigayi Musa Ibrahim, yana bayyana shi a matsayin mutum mai kyawawan halaye wanda kyautatawarsa suka taɓa rayukan mutane da dama.

Ya yi addu’ar samun ta’aziya da ƙarfin zuciya ga iyalan, da kuma hutu na har abada ga ruhin marigayin.

Previous Post

NNPC Foundation Ta Lashe Lambar Yabo ta CSR Champion (Lafiya)

Next Post

Shugaban Kamfanin NNPC Ya Karɓi Lambar Yabo Ta Vanguard Newspaper Kan Samar Da Sabbin Dubaru A Fannin Makamashi

Related Posts

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda
Labarai

Ƙarfafa Kamfanoni Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Katsina, Ya Ƙarfafa Tsaro Inji Gwamna Radda

September 6, 2026
Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai
Labarai

Mauludi: Sabunta Alkawarinmu ga Zaman Lafiya, Tausayi da Jinƙai

August 26, 2026
Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi
Labarai

Mauludi: Ku yi addu’ar farfaɗowar tattalin arziki da inganta tsaro — Ashiru ya roƙi al’ummar Musulmi

August 25, 2026
RUNDUNAR YAN SANDAR JIHAR KADUNA SUN YI ALLAH WADAI DA KISAN GILLA DA AKAYI MA WASU MATAFIYA, SUN KAMA MUTUM 6 KAN KASHE MUTUM 2 MARASA LAIFI
Labarai

RUNDUNAR ‘YAN SANDA KADUNA TA AMSA BIDION DA YA YADU, TA GARGADI JAMI’AI KAN CIN HANCIN DA HALAYEN DA BA DAI DAI BA

August 18, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu
Labarai

Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

August 5, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

August 4, 2026
Next Post
Shugaban Kamfanin NNPC Ya Karɓi Lambar Yabo Ta Vanguard Newspaper Kan Samar Da Sabbin Dubaru A Fannin Makamashi

Shugaban Kamfanin NNPC Ya Karɓi Lambar Yabo Ta Vanguard Newspaper Kan Samar Da Sabbin Dubaru A Fannin Makamashi

Bikin Baje Kolin Kasuwanci: Gwamna Sule Ya Bukaci Kamfanin Dangote Ya Kara Zuba Jari a Nasarawa

Bikin Baje Kolin Kasuwanci: Gwamna Sule Ya Bukaci Kamfanin Dangote Ya Kara Zuba Jari a Nasarawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Trending
  • Comments
  • Latest
“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

“Sayen Wayoyin Hannu Na Zuwa Da Mummunar Matsala” — Abubakar Ubale

January 18, 2026
TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

TARON OPEN MIC WITH SHINE YAFARA YUNKURIN FARFAƊO DA ƊABI’U: MASU JAWABI SUN YABI HANGEN NESAN MR. SHINE

June 20, 2026
BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

BA Zamu Sake Yarda ayi Watsi da Matasa Bayan Zabe ba Inji Kungiyar NYA

January 28, 2026
ADC ta samu babban jigo na siyasa Farfesa Sani Bello don aikin duba kundin tsarin mulki bayan Awanni 24 da barin APC

ADC Ta Nuna Sabuwar Zamanin Gaskiya da Aminci ta Hanyar Nada Farfesa Mohammed Sani Bell

January 8, 2026
Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin yara

0
Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

Zamu Fara Bincike A Kan Matuka Jiragen Sama Don Hanasu Shan Kayan Maye, Inji Sanata Buhari Abdulfatah

0
Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

Kudirin Dokar Cibiyar Hukumar EFCC Ta Tsallake karatu Na Biyu

0
Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

Yan Majalisa da Ma’aikatar Yan Sanda sun goyi bayan kashi 15% na Mata Wurin daukar aiki

0
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Kuɗi Na NNPC Na Shekarar 2025 Bayan An Tantance Shi

October 13, 2026
Auto Draft

Tallafin Karatu Da Jarin Sana’a: Yadda Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Al’ummar Jakura

October 8, 2026
Gwamna Radda Ya Rantsar da Sabbin Sakatarorin Dindindin Hudu

Ranar Malamai ta Duniya: Ba Za Mu Bar Malaman Katsina Su Yi Aiki Cikin Wahala Ba – Gwamna Raɗɗa

October 7, 2026
Gwamna Yusuf Ya Tabbatar da Aiwatar da Bin Dokokin Zirga-zirga a Kano

Gwamna Abba Yusuf Ya Saki Naira Miliyan 235 Domin Ƙarin Girma Ga Ma’aikatan SUBEB 18,984

October 7, 2026

Recent News

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Kewaya Site

  • Gida
  • Game da Mu
  • Tuntuɓar
  • Advertise
  • Privacy & Policy

Biyo Mu

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
    • Noma
    • Mai da Iskar Gas
  • Al’adu da Fasaha
    • Kirkire-kirkire
    • Tafiye-tafiye
  • Fashin Baki
  • Hotuna masu ban Sha’awa
  • Ƙasashen Duniya
  • Wasanni

© 2025 Kasuwancin Duniya - Wanda ya tsara AuspiceWeb.

Powered by CookieAdmin
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by CookieAdmin